Quantcast
Channel: MUJALLARMU
Viewing all articles
Browse latest Browse all 3050

WANI MAI MAGANIN GARGAJIYA A KANO YA BUKACI GWAMNATIN TARAYYA TA BASHI DAMA YA KULA DA RASHIN LAFIYAR SHUGABA BUHARI

$
0
0

Rashin lafiyar Buhari: Wani mai maganin gargajiya ya bukaci a bashi dama

Marubuci:Haruna Sp Dansadau

Wani shahararren mai maganin gargajiya a garin Kano mai suna Abdulhameed Qaseem dake a karamar hukumar Gwale ya bukaci a bashi dama domin ya ba Buhari irin magungunan sa,yace maganin sa na aiki kamar yankan wuka Wani shahararren mai maganin gargajiya a garin Kano mai suna Abdulhameed Qaseem dake a karamar hukumar Gwale ya bukaci a bashi dama domin ya ba Buhari irin magungunan sa.

Shahararren mai maganin ya bayyana cewa hakika ya damu da halin da Buharin yake ciki musamman ma na jinyar da yake ta sha don haka ne ma ya yanke shawarar.
Dandalin Mujallarmu.com ta samu labarin cewa a cewar sa: “Hakika na damu matuka da rashin lafiyar ta Buhari amma ni na sha alwashin taimaka masa da irin maganin mu na gargajiya.” Mai maganin ya ci gaba da cewa ya gaji magungunan sa ne daga wurin mahaifin sa sannan kuma mutane da dama sun gwada kuma sun samu sauki sosai.

The post WANI MAI MAGANIN GARGAJIYA A KANO YA BUKACI GWAMNATIN TARAYYA TA BASHI DAMA YA KULA DA RASHIN LAFIYAR SHUGABA BUHARI appeared first on MUJALLARMU.


Viewing all articles
Browse latest Browse all 3050


<script src="https://jsc.adskeeper.com/r/s/rssing.com.1596347.js" async> </script>