MATSALAR RUWAN SHA A GARIN GUSAU, ANA BUKATAR TALLAFIN GAGGAWA DAGA WAJEN GWAMNATI
Kamal Saidu Dansadau
A gaskiya matsalar rashin ruwa a garin gusau ta zama babbar matsala domin kuwa talakawa da dama basu da hanyar samun ruwan da yafi irin wannan tsafta.
A hakan irin wannan ruwan wuyar samu suke a garin gusau kuma da tsada masu baro suke saidawa.
Ina kira da gwamnatin jaha da tayi alkari da irin mahimmancin ruwa a rayuwar dan adam ta dauki matakin gaggawa domin magance matsalar nan ta ruwa.
Allah kawo karshen wannan matsala.
The post MATSALAR RUWAN SHA A GARIN GUSAU, ANA BUKATAR TALLAFIN GAGGAWA DAGA WAJEN GWAMNATI appeared first on MUJALLARMU.