Quantcast
Channel: MUJALLARMU
Viewing all articles
Browse latest Browse all 3050

LABARI DA DUMINSA: KOTU TA TSIGE ALI MODU SHERIFF

$
0
0
sheriff_modu
Wata Babbar Kotu a Abuja a tsige Ali Modu Sheriff a matsayin Shugaban Jam’iyar PDP, Bayan Jam’iyar PDP ta bangaren Ali Modu Sheriff din na gudanar da Zaben Fidda Gwani a  Birnin Benin na zaben Gwamnan Jaha mai Zuwa na jahar ta Edo.
Kotu ta yanke hukunci ne bayan ta rushe tsarin Mulkin 2014 na Jam’iyar PDP da ya dora shi akan kujerar Shugabancin.
Ko menene naku ra’ayi akan wannan hukunci da kotu ta yanke?

The post LABARI DA DUMINSA: KOTU TA TSIGE ALI MODU SHERIFF appeared first on MUJALLARMU.


Viewing all articles
Browse latest Browse all 3050


<script src="https://jsc.adskeeper.com/r/s/rssing.com.1596347.js" async> </script>