SHIN GWAMNATIN TARAYYA TA KASA DAUKAR MATAKI NE AKAN MASU WAWURE DUKIYAR ALUMMMA? A yau Ministan yada labarai Lai Muhammad ya kara bayyana cewa Gwamnatin tarayya zata ci gaba da bayyana sunayen barayin Gwamnatin. A wasu makwanni da suka gabata gwamnatin Tarayyar Najeriya ta bayyana sunayen wasu da ake zargi da satar kudin alumma wanda […]
The post SHIN GWAMNATIN TARAYYA TA KASA DAUKAR MATAKI NE AKAN MASU WAWURE DUKIYAR ALUMMMA? appeared first on MUJALLARMU.