KIWON LAFIYA: A KALLA MUTANE BIYU NE CUTAR Ta LASSA HALLAKA A ABUJA DAGA AUWAL M KURA 20/04/2018 Hukumar kula da Babban Birnin Tarayar Najeriya (FCTA) a Ranar Laraba 18/04/2018 Ta bayyana Cewa A kalla Mutane Biyu Ne Cutar Lassa Ta hallaka Jimkadan Bayan Buduwar Cutar Tun Tsawon Watanni Uku A Babban Birnin Na Abuja. […]
The post CUTAR LASSA TA KASHE MUTUM BIYU A ABUJA appeared first on MUJALLARMU.