Sanata Shehu Sani Ya Nemi Kotu Ta Tilasta El-rufa’i Biyanshi Milyan Dubu Biyar Bisa Bata Mishi Suna Daga Auwal M Kura 21/04/3018 Dan Majalisar Dattijan Najeriya Mai Wakiltar Kaduna Ta Tsakiya Sanata Shehu Sani, Ya Maka Gwamnan Jahar Kaduna Malam Nasiru Ahmad El-Rufa’i A Kotu Bisa Zarginsa Da Bata Mishi Suna A Wata Fira Da […]
The post SANATA SHEHU SANI YA MAKA EL-RUFA’I A KOTU appeared first on MUJALLARMU.