Rayuwar Duniya Tana Kunshe da Abubuwa Akalla Tara 9: *(1) FARIN CIKI *(2) BAKIN CIKI *(3) HADUWA *(4) RABUWA *(5) SAMU *(6) RASHI *(7) LAFIYA *(8) CIWO *(9) MUTUWA Annabin Muhammad (S.A.W.) Ya Horemu Da Muyi hakuri Da Duk Wanda Mukayi Karo dashi, domin ba zai Dauwama Ba, Zai Wuce Allah Ya Kara Mana HAKURI
The post KO KASAN ABUBUWA TARA DA SUKE KUNSHE DA RAYUWA? appeared first on MUJALLARMU.