DAGA AUWAL M KURA Abubuwan hadawa Kwai Tarugu Albasa Curry da thyme Garin citta kadan Koren tattasai Koren wake Karas Butter Knor chicken ko Maggi chicken (ya danganta da irin dandano ki) Yadda ake hadawa 1. Da farko zaki fasa kwanki a ciki wani karamin kwano, sai ki yanka albasa a ciki, ki ajiye a […]
The post ZAUREN GIRKE GIRKE: YADDA AKE MIYAR KWAI appeared first on MUJALLARMU.