El-rufai Zai Kai Karar Wani Mai Anfani Da Yanar Gizo Kotu Saboda Ya Danganta shi Da Gobarar Da Yafaru a Yau Muryan yanci DAGA LABARUN SIYASA A safiyar yau ne gobarar wuta ya barke a hedikwatar hukumar zaben jihar Kaduna (SIECOM). Wanda yake sokoto road a cikin birnin jahar. Wannan hukuma ita ke da alhakin […]
The post BATUN GOBARAR HUKUMAR ZABE : EL-RUFA’I ZAI MAKA WANI MAI AMFANI DA YANAR GIZO A KOTU appeared first on MUJALLARMU.