Zamu Raka Buhari Daura A 2019 Idan Ya Fadi Zabe — Salamon Dalong Daga Auwal M Kura 22/04/2018 Ministan Al’adu Da Wasanni Mista,Solomon Dalong Yace Matukar Shugaban Kasa Muhammad Buhari Baiyi Nasara A Zaben Da Zai Gudana Na Shekarar Dubu Biyu Da Sha Tara Ba Shida Sauran Yan Uwansa Ministoci Zasu Karbi Kayin Da ‘akayi […]
The post ZABEN 2019 ZAMU RAKA BUHARI DAURA IDAN YA FADI – MINISTA SALAMON DALONG appeared first on MUJALLARMU.