LADAN DA AKE SAMU BAYAN AN GAMA SADUWA DA IYALI An ruwaito cikin littafin shifa’u sudur” cewa Annabi (SAW) yace idan mace ta shiga cikin shaanin hidimar mijinta ko tayi kwalliya domin neman yardar sa. ALLAH (SWT) zai rubuta mata lada guda goma kuma ya daukaka mata darajarta idan mijinta ya kirata tayimasa biyayya har […]
The post FALALAR DAKE CIKIN SADUWA(JIMA’I) TSAKANIN MA’AURATA appeared first on MUJALLARMU.