KARANTA KAJI MUTANE UKU DA ALLAH ZAIYI FUSHI DASU,KUMA BAZAI DUBE SU DA RAHAMAR SA BA GOBE KIYAMA. Marubuci:Haruna Sp Dansadau Annabi Muhammad Salllahu alaihin wassalam yace tabbas akwai mutane uku da Allah zaiyi fushi dasu kuma kwata kwata bazai dube su da rahamar sa ba a ranar tsayuwa wato ranar alkiyima. Sannan zasu karbi […]
The post KARANTA KAJI MUTANE UKU DA ALLAH ZAIYI FUSHI DASU,KUMA BAZAI DUBE SU DA RAHAMAR SA BA GOBE KIYAMA. appeared first on MUJALLARMU.