Ayyukan yan bindiga na cigaba da kamari a yankunan garuruwan jihar Kaduna, Zamfara da Katsina, musamman ma a jihar Zamfara inda a yanzu haka yan bindigan sun yi sanadiyyar mayar da mutane da dama a jihar yan gudun hijira. Jaridar Rariya ta ruwaito a wani hari da yan bindigar suka kai a cikin yan kwanakin […]
The post [Hotuna]Kaico! Yan bindiga a jihar Zamfara sun guntule ma wani mutumi hannu appeared first on MUJALLARMU.