Wata baiwar Allah na neman shawarar bayanin Allah akan irin matsalar da take fuskanta da Uwar miji. Gaskiya mata na fuskantar barazana da walakanci wajen mazajen su na sunna a Arewacin Nigeria musamman cikin Hausawa, wannan baiwar Allah na daya daga cikin Dubaben matan da ke fuskantar walakanci wajen mazajensu wanda yanzu haka take neman […]
The post UWAR MIJI TASA NI A GABA DAN ALLAH INA NEMAN SHAWARA? appeared first on MUJALLARMU.