Tsohon Gwamnan Kano, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso ya bayyana cewa shi da magoya bayansa sun yanke shawarar kauracewa taron zaben shugabannin APC na kasa ne don kaucewa aukuwar hargitsi a harabar zaben. Kwankwaso ya ce, tun da farko shugabannnin jam’iyyar a karkashin jagorancin shugaba mai barin Gado, John Oyegun ba su amince da zaben Shugabannin […]
The post DALILIN DA YASA KWANKWASO BAI HALARCI ZABEN SHUGABANIN APC BA appeared first on MUJALLARMU.