Mata Ku Taimakawa Mijina Ya Lashe Zaben 2019 Cewar Uwar Gidan Shugaba Buhari-Aisha Aisha, uwargidan shugaban kasa, a ranar Talata, 4 ga watan Disamba ta bukaci yan Najeriya da su taimaka su tabbatar sun dawo da Muhammadu Buhari da jam’iyyar All Progressives Congress (APC) mulki a zaben 2019. Jaridar The Nation ta ruwaito cewa Aisha […]
The post SIYASA: MATA KU BAWA MIJINA GUDUNMUWARKU YAYI TAZARCE A ZABEN 2019-Inji Aisha Buhari appeared first on MUJALLARMU.