Quantcast
Channel: MUJALLARMU
Viewing all articles
Browse latest Browse all 3050

A YAU JUMA’AH DARAJAR NAIRA TA KARA HAUHAWA A KASUWAR BAYAN FAGGE TA CANJI

$
0
0

A yau Juma’a 17 ga watan Maris, kudin Najeriya ta kara daraja akan dalar Amurka, fam, da yuro.

Game da cewan rahoton, kudin Najeriya ta kara daraja da N5 inda ake sayar da ita N450 ga dala sabanin N455 da aka sayar ranan alhamis, 16 ga watan Maris.

Kana kuma da kara daraja akan Fam zuwa N550 da Yuro N480.

Yan kasuwan canji sun jingina kara darajar Naira bisa ga Kokarin babban banki CBN

The post A YAU JUMA’AH DARAJAR NAIRA TA KARA HAUHAWA A KASUWAR BAYAN FAGGE TA CANJI appeared first on MUJALLARMU.


Viewing all articles
Browse latest Browse all 3050


<script src="https://jsc.adskeeper.com/r/s/rssing.com.1596347.js" async> </script>