wata rana
danfilani ya shiga mota xaije wani gari to ana
cikin tafia ashe danfilani yananan ya kallon
mai mota yanatasa giyar motarshi, idan yasa tafarko sai
yamurxa ta takoma a ta biyu
idan ta biyu tashiga sai yasa ta
uku haka dai danfilani yake ta
ganin yanda mai mota yake
tafama dasa giyar motarshi,
wani daga cikin motar sai yace
yana jinfitsari atsaya xaiyi
akafaka mota gefen titi
anatsayawa kowa yafita cikin
mota yana yin abunda yadamai,
shikuma gogan naka yana ciki baifitoba kawai sai yafa kaici
idon mutane yakama wannan
giyar mota yacigaba da girgizata, yana cikin girgiwa kawai
sai Allah yataima keshi yana
cikin hakan kawai sai giyar mota tatunbuko gaba dayanta
kawai saiga mai mota yana
xuwa, sai danfilani yace anshi
abunda kaketa fama kashiro
tun daxu kakasa toni gani nashiro
maka shi anshi
The post DAN FULANI DA MAI MOTA abun haushi abun dariya appeared first on MUJALLARMU.