TARIHIN MAL.AMINU ABRAHIM DAURAWA DA MALAMAI 17 DA YAYI KARATU A WAJAN SU
-Sunana Aminu Ibrahim bin Muhammad bin Bilal. Mahaifina shahararren malami ne, wanda ake kira Sheikh Ibrahim Muhammad mai tafsiri, gidan Zakara-Mai- Neman-Suna Fagge. Yana gabatar da tafisiri duk ranar...
View ArticleNAJERIYA : AN RUSA AKALLA GIDAJE 4,000 NA MAZAUNA GABAR TEKU A LEGAS.
Kungiyoyin kare hakkin dan’adam a Najeriya sun ce ‘yan sanda sun rusa gidaje na fiye da mutum dubu hudu a wani yanki da ke gabar tekun, a cikin birnin Lagos na Kudancin kasar. Kungiyoyin sun ce matakin...
View ArticleBARAYI SHANU 39 SUN GABATAR DA KANSU GA GWAMNATIN GANDUJE kalla a vedio
The post BARAYI SHANU 39 SUN GABATAR DA KANSU GA GWAMNATIN GANDUJE kalla a vedio appeared first on MUJALLARMU.
View ArticleCANJIN WAYAR HANNU YA KASHE WANI
Wani mutum ya rasu sakamakon jan lantarki a lokacin da yake cajin wayarsa a banɗaki, kamar yadda aka bayyana a sauraron wani bincike. Richard Bull ya mutu yayin da cajar wayar iPhone ɗinsa ta taɓa ruwa...
View ArticleDAN FULANI DA MAI MOTA abun haushi abun dariya
wata rana danfilani ya shiga mota xaije wani gari to ana cikin tafia ashe danfilani yananan ya kallon mai mota yanatasa giyar motarshi, idan yasa tafarko sai yamurxa ta takoma a ta biyu idan ta biyu...
View ArticleWEST BROM TA CASA ARSENAL DA CI UKU DA DAYA, A GASAR FIREMIYA TA INGILA.
Hakan na nuni da wuya arsenal ta halacci gasar zakarun turai a shekara mai zuwa. The post WEST BROM TA CASA ARSENAL DA CI UKU DA DAYA, A GASAR FIREMIYA TA INGILA. appeared first on MUJALLARMU.
View ArticleTARIHIN GIDAN DA YA KAI SHEKARA 600 A KATSINA
Hasumiyar Gobarau na daya daga cikin dogayen gine-ginen tarihi a Jihar Katsina, kuma an yi has ashen cewa an gina ta wajen shekaru sama da 600 da suka gabata. An gina hasumiyar da irin tsarin...
View ArticleGWAMNA BASHI DA HURUMIN KORAR FULANI DAGA JAHA : INJI WANI LAUYA.
Matakin da Gwamnan jihar Benue, Mr Samuel Ortom ya dauka na korar Fulani makiyaya daga jihar, zai cigaba da jawo cece-kuce a tsakanin kungiyoyin Fulani makiyaya, da ‘yan rajin kare hakkin bani Adama da...
View ArticleALHAMDULILLAHI NIJERIYA TA FARA FARFADOWA DAGA MATSALAR TATTALIN AZRIKI-INJI...
Komi yayi farko zaiyi karshe yanxu dai Nijeriya sauki ya fara zuwa Kamar yadda muka sani cewa Nijeriya tana fama da tattalin arziki tun a shekarar bara,amma yanxu cikin ikon Allah abubuwa sun fara...
View ArticleWANI MAHARI YA RASA RANSA A FILIN JIRGIN SAMA.
Jami’an tsaro sun harbe wani mutum da ya yi kokarin kwace bindiga daga hannu wata Soja a filin jiragen saman Orly da ke birnin Paris na Faransa. Wannan al’amari ya ja hankali jami’an tsaro da rudani...
View ArticleYANZU YANZU GOBARA TA TASHI A OFISHIN NAFDAC DAKE JIHAR LEGAS
Cibiyar fataucin mayagun kwayoyi da kula da tsaftar abinci da ruwan sha wato NAFDAC wata gobara a yau ta lashe rumbun ajiyar kayayyakin kyamikal Wannan Rahoto yana zuwa muna ne daga JARIDAR PUNCH inda...
View ArticleAN CIGABA DA WASANNIN FIREMIYA TA INGILA YAU WASU DAGA CIKIN MANYAN KULOB...
1- Middlesbrough vs Manchester United – 1:00pm 2- Tottenham Hotspur vs Southamton – 3:15pm 3- Manchester City vs Liverpool – 5:30pm The post AN CIGABA DA WASANNIN FIREMIYA TA INGILA YAU WASU DAGA CIKIN...
View ArticleNAJERIYA : SAMA DA MUTUM 34,000 AKA KAMA DA TA’AMMALI DA MIYAGUN KWAYOYI DAGA...
Hukamar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta Najeriya NDLEA, ta kama mutum 34,499 kan laifukan da suka danganci tu’ammali da miyagun kwayoyi a jihohi 36 da kuma babban birnin kasar daga tsakanin...
View ArticleKO KUN SAN KUNGIYAR DATA CI WASANNI HAR SAU 600 A GASAR FIREMIYAR INGILA ?
Manchester United ta samu nasarar cin wasanni 600 a gasar Premier, bayan da ta doke Middlesbrough 3-1 a wasan mako na 29. Hakan ya sa United ta zama kungiyar farko da ta kai wannan matakin na cin...
View ArticleASUU TAYI MA GWAMNATIN BUHARI GARGADI KO TAYI YAJIN AIKI
Kungiyar ASUU ta Malaman Jami’a na bangaren Jihar Ribas na iya tafiya yajin aiki idan har gwamnati bata duba bukatun su ba. Kungiyar dai tace akwai albashin su da aka hana su wanda idan ba a ba su ba...
View ArticleEFCC NA KOKARIN YIMINI SHARRI INJI WANI SANATA
Sanata mai wakiltan Kogi ta yamma ya tuhumci hukumar EFCC da shirin yi masa. kaidi da zagon kasa. Ya bayyana wannan ne ta shafin sada zumuntansa na Tuwita inda yace ya samu labari daga majiya cewa EFCC...
View ArticleSHAWARWARI BAKWAI 7 DA ELRUFA’I YA BA BUHARI gasunan a jere
El-Rufai ya fadi hakanne a wata takarda da ya rubuta wa shugaban kasa domin gaya masa yadda ya kamata ya mulki kasa Najeriya sannan kuma da sanar da shi yadda ya bari abubuwa ke ta tabarbarewa a kasa...
View ArticleMUSHA DARIYA TSOHUWA DA DAN ACABA
Wata tsohuwace tahau mashin din wani dan achaba zaikaita unguwa inda zaikaita naira arba’in ne a ke kaiwa tace yataimaka naira ashirin ne gareta yace tahau bakomi ke tsohuwa dakika hau mashin kikaji...
View Articlemusha dariya YA JIBIRILA ZANCI KAZA
Wani mutum ne ya ji ana cewa, duk wanda ya mutu a Makka yayin da yake ibada, to Aljanna za a sanya shi. Da ya je aikin Hajji, ana cikin dawafi sai ya fadi kasa da gangan, mutane suka tattaka shi, amma...
View Articlemusha dariya BAHADEJE DA MATAR SA
Wani Bahadeje ne ya ba matarsa kaza domin ta dafa masa, amma ya ce mata kada ta ci ko kadan. Bayan ta gama dafawa ta sauke, sai ya dawo gidan amma matar ba ta kusa. Sai ya bude ya firgi cinya daya, ya...
View Article