Quantcast
Channel: MUJALLARMU
Viewing all articles
Browse latest Browse all 3050

MUSHA DARIYA TSOHUWA DA DAN ACABA

$
0
0

Wata tsohuwace tahau mashin din wani dan achaba zaikaita unguwa inda zaikaita naira arba’in ne a ke kaiwa tace yataimaka naira ashirin ne gareta yace tahau bakomi ke tsohuwa dakika hau mashin kikaji anata tsula wuta dake saitarasa inda zata rike dan karta fado kawai taji wasu marikai guda biyu daga kasa ashe siginonine tsohuwarnanko tarikesu gamgam da taji an kara shiga gargada garam!Garam! Saita kara makalkale siginoninnan daga karshe dai kamin akaita inda zata sauka duk ta kakkarya siginonin mashin dinnan sai da dan achabarnan yakaita bayanta bashi ashirindin saita mika mishi siginonin tace karbi yaro abubuwan rikewar taka basuda kwari!!!Dan achabarnan yayi shiru yanakallon tsohuwarnan.

yarasa abinda zaiyimata yahuce karshe yace todan allah iya taimaka kirikeminsu muje wajan memashindin karya ce dagangannakaryasu saikiyimasa bayanitsohuwa tace bakomi da yadauketa yayita zuba gudu saida yayi tafiyarda ko naira darida hamsin bazata maida tsohuwarnanba sannan ya tsaya yaceta sauka bayan tasauka yakalleta yace yarbanza kudin siginata yaja mashindinshi yatafi yabar tsohuwanan tsohuwa tafashe dakuka tace allah yaisa yaro kwarankwatsa naira goma taragemin

The post MUSHA DARIYA TSOHUWA DA DAN ACABA appeared first on MUJALLARMU.


Viewing all articles
Browse latest Browse all 3050


<script src="https://jsc.adskeeper.com/r/s/rssing.com.1596347.js" async> </script>