Quantcast
Channel: MUJALLARMU
Viewing all articles
Browse latest Browse all 3050

musha dariya YA JIBIRILA ZANCI KAZA

$
0
0

Wani mutum ne ya ji ana cewa, duk wanda ya mutu a Makka yayin da yake ibada, to Aljanna za a sanya shi. Da ya je aikin Hajji, ana cikin dawafi sai ya fadi kasa da gangan, mutane suka tattaka shi, amma bai mutu ba sai doguwar suma ya yi. Da aka kai shi asibiti, bayan ya farfado sai ya ga wani ma’aikacin asibiti da farin kaya; sai ya ce masa: “Ya Jibrilla, zan ci kaza!” (Shi a tsammaninsa cikin Aljanna yak

The post musha dariya YA JIBIRILA ZANCI KAZA appeared first on MUJALLARMU.


Viewing all articles
Browse latest Browse all 3050


<script src="https://jsc.adskeeper.com/r/s/rssing.com.1596347.js" async> </script>