Quantcast
Channel: MUJALLARMU
Viewing all articles
Browse latest Browse all 3050

musha dariya BAHADEJE DA MATAR SA

$
0
0

Wani Bahadeje ne ya ba matarsa kaza domin ta dafa masa, amma ya ce mata kada ta ci ko kadan. Bayan ta gama dafawa ta sauke, sai ya dawo gidan amma matar ba ta kusa. Sai ya bude ya firgi cinya daya, ya shige ban-daki yana ci. Can sai ita ma ta zo ta bude tukunyar, sai ta fizgi cinya daya, ta shiga ban-daki da nufin ta cinye a boye, sai ta yi arba da mijinta yana cin nama, sai ta ce masa: “Da ma na kawo maka ne don ka hada ka cinye!” Shi kuma cikin kunya ya ce mata: “Ina dandanawa ne in ji ko gishiri ya ji

The post musha dariya BAHADEJE DA MATAR SA appeared first on MUJALLARMU.


Viewing all articles
Browse latest Browse all 3050


<script src="https://jsc.adskeeper.com/r/s/rssing.com.1596347.js" async> </script>