Jam’iyyar PDP ta mutu, ba zan halarci jana’izarta ba –Sanata Ita Giwa yayinda ta sheke APC a yau
Ita-Giwa ta canza sheka daga PDP zuwa APC a ranan Juma’a 7 ga watan Afrilu – Kana kuma jam’iyyar APC ta tarbeta hannu biyu
Ita Giwa tsohuwar mai baiwa tsohon shugaban kasa Obasanjo ce Jam’iyyar PDP ta mutu, ba zan halarci jana’izarta ba –Sanata Ita Giwa yayinda ta sheke APC a yau Tsohuwar sanata, yar jam’iyyar PDP, kuma mai yakin kare hakkin dan Adam a yankin Neja Delta, Sanata Ita giwa ta canza sheka zuwa jam’iyyar APC a yau.
Tace jam’iyyar PDP matacciyar jam’iyyace kuma it aba zata so ta halarci jana’izar jam’iyyar ba
The post SANATA ITA GIWA TA CANZA SHEKA DAGA JAM’IYYAR PDP ZUWA APC JIYA JUMA’A appeared first on MUJALLARMU.