Yadda na auri yan matan Chibok 2 – Kwamandan yan ta’addan Boko Haram
Marubuci:Haruna Sp Dansadau
Wani tsohon kwamandan kungiyar yan Boko Haram mai suna Joseph David ya nuna cewa abunda yayi da yan matan Chibok guda biyu, kamar yadda aure su yaa matsayin matan sa .
An ruwaito cewa wanda aka kama shugaban yan ta’addan ya tona asirin a kwanakin da suka gabata
Kwamanda kungiyar yan ta’addan Boko Haram Joseph David bayan an kama shi A hira ta musamman da kuma bincike fiye da makonni bakwai a wasu yankunan jihar Borno, babban dan jaridar The Nation mai suna Olatunji Ololade ya bayyana abubuwa da suka faru.
Tsohon kwamandan mayakan Boko Haram ya bayyana yadda ya tilasta biyu daga acikin yan matan Chibok sama da 250 da wata kungiya ta garkuwa da su a watan Afirilu, 2014.
Wasu daga cikin yan matan Chibok da an ceto daga hannun yan Boko Haram Shugaban wata kungiya mai suna Joseph David, banasare ne kafin ya zama dan ta’addan.
Yace ya amfana da yan matan Chibok biyu domin shi, kwamandan Boko Haram ne. Amma, abun ban dariya ne maganar David, wani dan asalin garin Mubi dake jihar Adamawa, saboda yan Boko Haram sun garkuwa da shi kuma a yayinda ya cika dan shekara 22 da haihuwa, kamar yadda Mujallarmu.com ta samu rahoton.
Kwamandan ya jaddada da shi dan Foliteknik Adamawa ne dake garin Yola a lokaci an garkuwa da shi. A yanzu, ya zama mai shekaru 25.
Yana cikin hannun jami’an tsaro bayan rundunar sojin kasa ta kama shi. Kafin kamanshi, yana karba albashin N500,000 a wata-wata. Don wannan gagarumin albashi, yayi aure daga cikin yan matan Chibok bayan matarshi ta farkon Faridah. David yana jin dadi acikin dajin Sambisa kafin shugaban gaba daya yan Boko Haram Abubakar Shekau yayi fushi da shi.
The post YADDA NA AURI ‘YAN MATAN CHIBOK 2 KWAMANDAN ‘YAN BOKO HARAM appeared first on MUJALLARMU.