Quantcast
Channel: MUJALLARMU
Viewing all articles
Browse latest Browse all 3050

LABARI CIKIN HOTUNA:SANATA DINO MELAYE YA KOMA JAMI’AR A.B.U DOMIN AMSAR KWALIN SATIFIKYAT DIN SA

$
0
0

A makon daya wuce ne Sanata dino melaye ya shiga rikici akan takardun kammala karatun sa.

Inda gidan jaridar Sahara Reporters suka buga labarin cewa bai da cikakkun takardun kammala karatun jami’ar Ahmadu Bello University.

Marubuci:Haruna Sp Dansadau

 

Sai gashi Jiya juma’ah 7 ga watan Afrilu ne Sanatan ya garzaya jama’ar ABU domin amsar kwalin shaidar dake nuna ya kammala karatun sa a jami’ar

Dalibai da dama sun nuna  farin cikin su tareda nuna soyayya ga Sanata Dino Melaye a yayin da ya halarci jami’ar.

Ku kalli hotunan Sanatan a yayin da ya karbi satifikyat din sa.

                 

 

 

The post LABARI CIKIN HOTUNA:SANATA DINO MELAYE YA KOMA JAMI’AR A.B.U DOMIN AMSAR KWALIN SATIFIKYAT DIN SA appeared first on MUJALLARMU.


Viewing all articles
Browse latest Browse all 3050


<script src="https://jsc.adskeeper.com/r/s/rssing.com.1596347.js" async> </script>