Akalla mutane 7 ne suka rasa rayukansu, 7 sun jikkata, kuma saura ba’a san inda suke ba – Hadarin ya farune ranan Juma’a yayinda kwale-kwalen ke hanyar dawowa daga kasuwan Malali sai taci karo da bishiya , dankuwa mutane 7 suka jikkata, kuma saura ba’a san inda suke ba a karamar. Shugaban hukumar kawo agaji na gaggawa wato NEMA na jihar Sokoto, Kebbi, da Zamfara, Alhaji Sulaiman Muhammad, ya tabbatar da faruwan wannan hadari a yau,asabar
Yace masunta da jami’an hukumar ruwan Najeriya na iyakan kokarinsu wajen nemo wadanda suka bace.
Dukkan mutanen da ke cikin kwale-kwalen ne suka bace, yayinda ake bincike, an gano 14; 7 sun mutu, 7 sun jikkata kuma suna asibitin Ngaski.”
The post HATSRIN KWALE KWALE A JAHAR SOKOTO appeared first on MUJALLARMU.