KALLIN BIDIYON AMARYAR MU TA WANNAN WATAN (ASMA’U)
A wannan makon da ya gabata, anyi bukin AsmauTanimu Mai doki da Angon ta Ladan Umar Mai doki a garin Kaduna, mun yi fira da angon da Amaryan domin muji tarihin soyayyar su. Zaka iya kallon wannan...
View ArticleILLOLIN DA MAN SHAMPOO KE HAIFARWA TARE DA HANYOYIN GARAN GASHI A SAUWAKE
Malam yace bai kamata muna amfani da mai shampoo na turawa ba,saboda cututtukan dasuke saukar mana,ya lissafo kamar haka: 1.yana kashe ido dasa gani bushi-bushi. 2.yawan kaikayin kai ba tare da kina da...
View ArticleSIRRIN MALLAKE MIJI
Da yawa mata sukan rusa addinisu ta hanyar zuwa wurin bokaye da ’yan bori da sunan nemen asirin da za su yi don su mallake mazajensu, ba su san mallake namiji wani abu ne mai matukar sauki ba; ba ya...
View ArticleMATAN DA YA HALATTA A AURA
Saboda kasancewar kyale mutum ya auri mata iya adadin da ya ga dama ba tare da iyaka ba, abu ne da zai iya kaiwa ga rudani, zalunci da rashin kula da hakkokin matan; Kuma saboda takaita mutum ga mace...
View ArticleMATAN DA YA HARAMTA A AURA
Matan da ya haramta a aura sun kasu kashi biyu: (1) Wadanda su ka haramta har abada – su ne: (A) Mata bakwai (7) wadanda a ka haramta saboda dangantaka ta jini da mijin: kamar yanda ya zo a Suratun...
View ArticleAURE A ADDINAN CE
Aure a karan kan sa halal ne, musamman ga wanda ke da sha’awa da iko; Sunna ce ta Manzannin Allah; Haka kuma, Manzo SAW ya yi aure, sannan kuma ya ce: ((Lalle ni ina auren mata, don haka duk wanda ya...
View ArticleHARE HAREN BOKO HARAM KA IYA JANYO MATSANANCIYAR YUNWA DA TALAUCI A JIHAR BORNO-
Kone-konen Boko Haram sun jawo fari da yunwa a Borno Marubuci:Haruna Sp Dansadau Yan Boko Haram na ci gaba da kai hare-hare a jihar Borno – Kone konen da kungiyar Boko Haram ta dinga yi a jihar Borno...
View ArticleWATA KARAMAR YARINYA MAI SUNA HUZAIFATU TA HAIFI ‘YAN HUDU A GARIN AZARE...
Ikon Allah: Yadda wata yarinya ta haifi ‘yan 4 su ka kuma koma Marubuci:Haruna Sp Dansadau Matar Gwamnan Jihar Bauchi ta dauki nauyin kula da ita Sai dai yanzu kuma wadannan yara sun komawa ubangijin...
View ArticleGWAMNAN JIHAR KOGI YASHA DA KYAR BAYAN RUWAN DUWATSU A HANNUN MA’AIKATA AKAN...
Ma’aikata sun jefi gwamnan jihar Kogi akan rashin biyan albashi Marubuci:Haruna Sp Dansadau Gwamnan jihar Kogi Yahaya Bello ya sha da kyar a hannun mutanensa – Ma’aikata sun yi ma gwamnan ihu ‘a biya...
View ArticleKAZAMIN FADA TSAKANIN SOJOJI DA YAN SANDA YAYI SANADIYYAR MUTUWAR JAMI’AI 4
Kazamin fada tsakanin sojoji da yan sanda yayi sanadiyyar mutuwar jami’ai 4 A jiya Laraba ne dai aka yi musayar harbe harbe a tsakanin sojoji da ‘yan sanda a garin Damaturu da ke jihar Yobe – Yan sanda...
View ArticleHAR YANZU ‘YAN MATAN CHIBOK SUNA RAINA SABODA HAKKIN SU YA RATAYA...
Har yanzu ‘yan Chibok suna raina — Buhari Marubuci:Haruna Sp Dansadau Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce gwamnatinsa tana ci gaba da tattaunawa da ‘yan Boko Haram don ganin an ‘yanto sauran ‘yan...
View ArticleIRIN KYAUTAR DA BAZAN TABA MANTAWA DA ITA BA
‘Dana ne ya kawo min wata kyauta, a gaskiya wannan kyautar ta min dadi domin kuwa a yanzu haka tafi min komai. A matsayina wanda yayi ritaya, babu wani abu da nake illa zaman gida da kuma ziyartar...
View ArticleINNALILLAHI WA’INNA ILAIHIRAJI’UN ‘YAN TA’ADDAN NEJA DALTA SUN KASHE JAMI’IN...
Alhaji Anas ya rubuto mana cewa: ”Wannan wani abokin sa ne wanda sukayi karatu da shi a matakin firamare da sakandare wanda ya kasance daya ne daga cikin jaruman. ”Sojoji wanda suka sadaukar da rayuwar...
View ArticleLABARI DA DUMIDUMIN SA GOBARA YA TASHI A KASUWAN SOKOTO
Wata sashen tsohuwar kasuwar dake jihar Sokoto ta kama da wuta Jami’an hukumar kashe gobara sunyi iyakan kokarinsu wajen kawar da wutan -Har yanzu ba’a san abinda ya jawo gobaran ba Shugaban ayyuka na...
View ArticleBUHARI YA AMINCE DA JELANI ALIYU
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince nadin Jelani Aliyu a matsayin daraktar janar hukumar Nigeria Automotive Design Development Council (NADDC) – Kafin nadinshi, Aliyu yana aiki a kamfanin kirkiron...
View ArticleHATSRIN KWALE KWALE A JAHAR SOKOTO
Akalla mutane 7 ne suka rasa rayukansu, 7 sun jikkata, kuma saura ba’a san inda suke ba – Hadarin ya farune ranan Juma’a yayinda kwale-kwalen ke hanyar dawowa daga kasuwan Malali sai taci karo da...
View ArticleKO ME YAHANA SHUGABA BUHARI FITOWA DAGA GIDAN SA
Tun bayan da shugaba Buhari ya kasa fitowa daga gidan sa a ranar Alhamis din da ta gabata don halartar zaman majalisar zartarwa hakan yasa ake ta rade raden ko dai baya lafiya ne – A ranar dai ta...
View ArticleINNALILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UN WANI BABBAN JAKADA A KASAN NAN YARASU
A labarin da muke samu yanzun daga sassa da dama na nuni da cewa Allah ya yi wa tsohon jakadan Najeriya Ambassado r Magaji Muhammad rasuwa a iya – Ambassador dan asalin garin Dutsinma ne Ya kuma taba...
View ArticleRUWA YAYI GYARA A JAHAR KANO
A cikin Jihar Kano wannan karo dai an shigo daminar da gyara inda gidaje kusan DARI su ka rugurguje a Garin karamar Hukumar Kura Wannan abu ya faru ne dai tun a tsakiyar wancan makon kamar yadda mu ke...
View ArticleTSOHON SHUGABAN KASA YANA TSAKA MAI WUYA.
TSOHON SHUGABAN KASA YANA TSAKA MAI WUYA. Ana zargin tsohon shugaban kasa Jonathan da lashe wasu makudan kudin rijiyoyin man kasar Yanzu kuma wata sabuwar badakala ta kara fitowa game da...
View Article