Quantcast
Channel: MUJALLARMU
Viewing all articles
Browse latest Browse all 3050

INNALILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UN WANI BABBAN JAKADA A KASAN NAN YARASU

$
0
0

A labarin da muke samu yanzun daga sassa da dama na nuni da cewa Allah ya yi wa tsohon jakadan Najeriya Ambassado r Magaji Muhammad rasuwa a iya – Ambassador dan asalin garin Dutsinma ne Ya kuma taba fitowa takarar gwamnan jihar Katsina, sannan kuma dan uwa ne ga Alh Umar Tata tsohon dan takarar gwamnan jihar Katsina da kuma tsohon Gwamnan jihar Ibrahim Shema. munsamo cewa Shi dai Ambasada Magaji Muhammed yayi minista har sau biyu a lokacin mulkin shugaba Obasanjo sannan kuma yayi Ambasada na kasar Najeriya a can kasar Saudiyya duk dai a lokacin mulkin na Obasanjo.

The post INNALILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UN WANI BABBAN JAKADA A KASAN NAN YARASU appeared first on MUJALLARMU.


Viewing all articles
Browse latest Browse all 3050


<script src="https://jsc.adskeeper.com/r/s/rssing.com.1596347.js" async> </script>