Quantcast
Channel: MUJALLARMU
Viewing all articles
Browse latest Browse all 3050

KALLI KYAWAWAN HOTUNAN MATAR AHMAD MUSA JULIET ADEH WADDA YA AURA BAYAN YA SAKI JAMILA

$
0
0
A yayinda yan Najeriya ke ci gaba da sharhi a kan labarin cewa dan wasan Super Eagles da Leicester City Ahmed Musa na shirin auren mata ta biyu, wata Julliet Adeh, munyi duba ga kyakkyawar budurwar.
Marubuci:Haruna Sp Dansadau
         
A baya Dandalin Mujallarmu.com ta rahoto cewa an kama dan wasan mai shekaru 24 a kasar Ingila kan zargin cewa ya doki matarsa ta farko Jamila.
     
Sannan kuma a cewar wata majiya, jarumin na kallon kafa ya rabu da masoyiyar sa ta farko wacce ta haifa ma sa yara biyu.
      
“Ahmed Musa ya saki matar sa. Ya bata saki Uku. Ta rigada ta dawo gida Kano domin ta kuma daidaita rayuwar ta,” cewar majiyar.
An rahoto cewa sabuwar matar Julliet Ejue ta fito ne daga Calabar, a karamar hukumar Ogoja dake jihar Rivers.
Kalli kyawawan hotunan sabuwar matar Ahmed Musa Julliet guda 8.
      

The post KALLI KYAWAWAN HOTUNAN MATAR AHMAD MUSA JULIET ADEH WADDA YA AURA BAYAN YA SAKI JAMILA appeared first on MUJALLARMU.


Viewing all articles
Browse latest Browse all 3050


<script src="https://jsc.adskeeper.com/r/s/rssing.com.1596347.js" async> </script>