Quantcast
Channel: MUJALLARMU
Viewing all articles
Browse latest Browse all 3050

ZAN KASHE MUTUN 200 IDAN BUHARI YA RASA RANSA

$
0
0

Mun samu wani labari daga Jaridar Punchng inda Wani dan sanda ya dauki alwashin kashe mutun 200 idan Shugaba Buhari ya Rasa Ransa.
Ma’aikacin, mai suna Inusa Saidu Biu daga karamar hukumar biu dake Kudancin jahar Borno ya bayyana cewa kwanakin baya Allah ya kiyaye shugaba Buhari bayan wasu sun zuba mishi guba.

Sannan ya kira shugaba Buhari mai shekaru 74 da Mage mai rai 9.

Wasu da dama sunyi korafe korafe akan wannan furuci na wannan bawan Allah, inda wasu suna bayyanai cewa bai dace ba da yayi wannan furuci a matsayin sa na musulmi.

ko menene naka raayi?

The post ZAN KASHE MUTUN 200 IDAN BUHARI YA RASA RANSA appeared first on MUJALLARMU.


Viewing all articles
Browse latest Browse all 3050


<script src="https://jsc.adskeeper.com/r/s/rssing.com.1596347.js" async> </script>