Quantcast
Channel: MUJALLARMU
Browsing all 3050 articles
Browse latest View live

amfanin AL’BASA DA TAFARNUWA DA CITTA

bincike ya nuna Albasa da Tafarnuwa na kunshe da kayan na mussanman wanda ke kare garkuwar jikin mu masu karfi, wasu daga cikin cututtuka da albasa ke karewa sun hada da ciwon zuciya,genbon ciki da...

View Article


ABUN MURNA YA KAMA MA’AIKATAN JARIDAN PUNCH

Fadar shugaban kasa ta ba da umarnin dawo da wakilin jaridar na Punch, Olalekan Adetayo, wanda ke wakilta jaridar Punch a fadar shugaban kasa da ke birnin tarayya Abuja, bayan sa’o’i 10 da aka kore shi...

View Article


labari da dumi dumin sa TSOHO ME SHEKARA 87 YA SAMU KARUWA

Allah majibincin al’amuran duk wanda yayi hakuri da jarabawar da aka yi masa a rayuwa. Wannan shine kwatankwacin yadda za’a iya kwatantan halin da wani dattijo ya samu kansa a ciki. Dattijo mai suna...

View Article

Image may be NSFW.
Clik here to view.

YA KAMATA TALAKAWA SU SA IDO SU FAHIMCI DALILAN DA YASA AKE SO A TOZARTA...

Kamal Saidu Dansadau 26/04/2017 A yan kwankin nan an fara tuhumar Sarkin Kano akan abubuwa daban daban musamman wanda suka shafin kudin masarauta. Hakan ya fara aukuwa ne bayan Sarkin ya fara bayyanawa...

View Article

ZAN KASHE MUTUN 200 IDAN BUHARI YA RASA RANSA

Mun samu wani labari daga Jaridar Punchng inda Wani dan sanda ya dauki alwashin kashe mutun 200 idan Shugaba Buhari ya Rasa Ransa. Ma’aikacin, mai suna Inusa Saidu Biu daga karamar hukumar biu dake...

View Article


Image may be NSFW.
Clik here to view.

ZAMU CIGABA DA ZURFAFA BINCIKE A MASARAUTAR KANO-INJI MUHYI MAGAJI

Zamu cigaba da bincikar asusun masarautar Kano – Muhyi Magaji  Marubuci:Haruna Sp Dansadau Hukumar karbar koke koke da yaki da cin hanci da rashawa taci alwashin cigaba da bincikae masarautar Kano...

View Article

TALAKAWAN NIGERIA MU KARA LURA.

Ukhashatu Abubakar Gusau Ya kamata talakawan Nigeria mu fahinci cewa azzaluman Nigeria wadanda muka fatattaka daga mulki a 2015 da wadanda suka shigo APC domin neman matsayi basu sami yadda sukeso ba,...

View Article

Image may be NSFW.
Clik here to view.

DUBA ABUNDA WANI MASOYIN M SHARIFF YAYI MASA

Allah da iko yake, Umar M shariff ya saka hoton wani matashi a instagram da yayi wani abun mamaki don nuna irin soyayyar da yake masa. Shahararren mawakin ya nuna farin cikin sa sossai inda yake wa...

View Article


Image may be NSFW.
Clik here to view.

BAMU DA TABBACIN RANAR DA ZAMU KAMMALA KASAFIN KUDIN 2017-MAJALISAR DATTAWA

Bamu Da Tabbacin Ranar Da Zamu Kammala Aiki Akan Kasafin Kudin 2017 – Majalisa Marubuci:Haruna Sp Dansadau A gobe juma’a, 5 ga watan Mayu ne majalisar dattawa ta ce kwamitin kasafin kudi zai gabatar...

View Article


Image may be NSFW.
Clik here to view.

DILLALAN TAKIN ZAMANI SUNA BIN GWAMNATIN NIJERYIYA BASHIN NAIRA BILIYAN 29

Dillalan takin zamani suna bin gwamnatin tarayya bashin naira biliyan 29  Marubuci:Haruna Sp Dansadau Dillalan takin zamani a Najeriya na kukan rashin biyansu naira miliyan 29 da suke bin gwamnati...

View Article

Image may be NSFW.
Clik here to view.

KARANTA KAJI GASKIYA:ALBASHIN DA SARKIN KANO SANUSI II YAKE DAUKA A KOWANNE...

Albashin Da Sarkin Kano Yake Dauka a Kowanne Wata? Wani shafin Instagram da aka bude da sunan sarkin Kano Sanusi Lamido Sanusi ya wallafa wata takarda da ke nuna albashin da sarkin ke dauka a kowanne...

View Article

Image may be NSFW.
Clik here to view.

SHUGABA BUHARI ZAI WARWARE NAN BADA DADEWA BA-INJI WANI JIGON PDP

Buhari zai warware nan bada daɗewa ba – inji jigo a PDP Maubuci:Haruna Sp Dansadau Wani Jigo a jam’iyyar PDP ya bayyana Buhari a matsayin ikon Allah ne jigon yace shugaba Buhari zai samu lafiya nan...

View Article

Image may be NSFW.
Clik here to view.

KOTU TA TSARE WANI MUTUM DAN SHEKARA 25 SABODA YAYIWA YARO DAN SHEKARA BIYAR...

Kotu ta tsare wani mutum dan shekara 25 saboda ya yi wa yaro dan shekara 5 fyade Marubuci:Haruna Sp Dansadau Wata kotun magistare a jahar Kano ta bayar da umarnin a tsare Sulaiman Bala mai shekaru 25 a...

View Article


Image may be NSFW.
Clik here to view.

MA’AIKATAN FADAR SARKIN KANO SUN BAYYANA A GABAN HUKUMAR RASHAWA

Jami’an fadar sarkin Kano sun bayyana gaban hukumar rashawa Marubuci:Haruna Sp Dansadau Jami’an harkokin kudi na majalisar masarautar Kano sun bayyana gaban hukumar rashawa ta shiyar Kano makon daya...

View Article

YAN MAJALISA SUNA CI GABA DA BATA RAWARSU WAJEN YAN NAJERIYA

Kamal Saidu Dansadau A NAJERIYA har yanzu muna cikin mawuyacin hali na tabarbarewar tattalin arziki domin har yanzu kayan abinci na nan da tsada kuma akwai karancin aikin yi da jarin fara sana’a....

View Article


Image may be NSFW.
Clik here to view.

SIYASAR NIJERIYA WA? ZAI IYA MAYE GURBIN SHUGABA BUHARI IDAN YA CANZA RA’AYIN...

Siyasar Najeriya: Shin waye zai iya maye takalmin Shugaban Buhari a zaben 2019 in ya fasa tsaya takara? Marubuci:Haruna Sp Dansadau Masana siyasar kasar nan na ganin yiwuwar maimaita dambarwar da ta...

View Article

Image may be NSFW.
Clik here to view.

SHIN KO ZAKU IYA GANE WACE JARUMA CE WANNAN A GIDAUNIYAR HAUSA FIM?

 Shin Ko Kun Gane Wacce Jaruma Ce Wannan A Kannywood ? Marubuci:Haruna Sp Dansadau                            Kara Kara Qaqa Ana dara ga dare yayi, a daidai lokacin da shafin HausaMedia keta cuku cuku...

View Article


Image may be NSFW.
Clik here to view.

YAWAN SHEKARU KO TSOFA BAZAI HANA SHUGABA BUHARI NASARAR CIGABA DA MULKI...

Ba Buhari bane mafi tsufan shugaba a Afrika, zai iya shugabanci har gaba da 2019 – Dan’uwan Shugaba Marubuci:Haruna Sp Dansadau        Malam Adnan Na-Habu, wani daga yan uwan shugaba Muhammadu Buhari...

View Article

Image may be NSFW.
Clik here to view.

ZAMU CI GABA DA SHIRIN HORON MATASAN AREWA 10,000 A JAHAR KANO

Alhamdulillah mun yi nasarar fara horon matasan Arewa a Jahar Zamfara wanda muka gunadar a garin Gusau. In sha Allah nan da 24 ga wannan watan zamu ziyarci Jahar Kano inda zamu ci gaba horon matasa...

View Article

Image may be NSFW.
Clik here to view.

MARTANI ZUWA GA UMMI ZEE ZEE!! AKAN CEWAR TAFI DUKKAN ‘YAN MATAN FIM AJI

Martani Zuwa Ga Ummi Zee Zee ! Kan Cewar Da Tayi Tafi Dukkan ‘Yan Matan Film Aji Shahararriyar ‘Yar wasan fina-finan Hausa Umma Shehu ta mai wa Ummi ZeeZee martini kan cewa da tayi wai har yanzu ta fi...

View Article
Browsing all 3050 articles
Browse latest View live


<script src="https://jsc.adskeeper.com/r/s/rssing.com.1596347.js" async> </script>