SHUGABA BUHARI YAYI MURABUS YA KULA DA LAFIYAR SA-INJI FANI KAYODE
Fani Kayode: Buhari yayi murabus ya kula da lafiyarsa Marubuci:Haruna Sp Dansadau Tsohon ministan sufurin jirgin sama, Femi Fani Kayode, yayi kira ga shugaba Muhammadu Buhari yayi murabus daga...
View ArticleANA HASASHEN JARUMA FATI WASHA TAFI KOWACE MACE KYAU A MASANA’ANTAR KANNYWOOD...
Ana Hasashen Jaruma Fati Washa Tafi Kowace Mace kyau a masana’antar Kannywood Kushiga Ku duba Sabbin hotunan ta domin tabbatarwa Marubuci:Haruna Sp Dansadau Jaruma Fati washa A yanzu Haka Ana...
View ArticleTAKAITACCEN TARIHIN SHAHARARREN MAWAKI NURA M INUWA
Kannywood: Cikakken Tarihin Shararren Mawakin Hausa Nura M Inuwa Marubuci:Haruna Sp Dansadau Takai Taccen Tarihin Mawaki Nura M Inuwa Tattaunawa Kai Tsaye Tafeda Jarumi Abas Sadiq Cikin Shirin Gani Da...
View ArticleDALILAI 3 KA IYA HANA SHUGABA BUHARI TSAYAWA TAKARA A TENUWA TA 2 A ZABEN 2019
SHUGABA BUHARI BAZAI DAWO A TENUWA TA 2 BA SABODA DALILAI 3 Marubuci:Haruna Sp Dansadau Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya hau karagar mulkin kasar a ranar Juma’a, 29 ga watan Mayun 2015, tun lokaci...
View ArticleKARANTA KA AMFANA:TSAMIYA AMFANIN TA,ILLOLIN TA,MAGUNGUNAN DATA KE YI
Tsamiya: Amfanin Ta, Illolin Ta, Da Magungunan Da Ta Ke yi Marubuci:Haruna Sp Dansadau Tsamiya na daya daga cikin ‘ya’yan itatuwan da al’ummar Hausawa ke amfani da su sosai a rayuwar su ta yau da...
View ArticleMUSHA DARIYA ZALLAH:BAKATSINE DA BANUPE
Dariya Zalla: BAKATSINE DA BANUPE Marubuci:HarunaSp Dansadau Share 785 1 2 Wani Bakatsine da wani Banupe ne su ka yi laifi, sai a ka kai su kotu. Ga yadda...
View ArticleWANI MAI MAGANIN GARGAJIYA A KANO YA BUKACI GWAMNATIN TARAYYA TA BASHI DAMA...
Rashin lafiyar Buhari: Wani mai maganin gargajiya ya bukaci a bashi dama Marubuci:Haruna Sp Dansadau Wani shahararren mai maganin gargajiya a garin Kano mai suna Abdulhameed Qaseem dake a karamar...
View ArticleDARIYA ZALLA:MASU GUDU SU GUDU
Dariya Zalla: Masu Gudu Su Gudu Marubuci:Haruna Sp Dansadau Jiya na dawo daga Bamaina na tsaya a Birnin-Kudu zan sayi man shanu, na ce nawa wannan man, sai ‘yar Fulani tace dubu uku da...
View ArticleTIRKASHI:KU KALLI HOTUN YARON DAKE SHAN TABA SIGARI AKALLA 40 A KOWACCE RANA...
Ku Kalli Hotunan Yaron Dake Shan Taba Sigari Tun Yanada Wata 18 Da Haihuwa Marubuci:Haruna Sp Dansadau Ardi Rizal, da ne ga Diana Da Mohammad da ke zaune a wani kauye a yankin Sumatra na kasar...
View ArticleGWAMNATIN KANO TA LASHI TAKOBIN HUKUNTA WANDA YAYIWA JARIRIYA ‘YAR WATA SHIDA...
Gwamnatin jihar Kano ta lashi takobin hukuncin daurin rai da rai ga wanda ya fyade ga jaririya Marubuci:Haruna Sp Dansadau Gwamnatin jihar Kano ta lashi takobin cewa duk wanda ke da hannu cikin zancen...
View ArticleMASU CEWA SHUGABA BUHARI YAYI MURABUS SUNA DA TABIN HANKALI:Inji Doyin Okupe
Cewa Buhari yayi murabis rashin hankali ne – Doyin Okupe Marubuci:Haruna Sp Dansadau Mai magana da yawiun tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan, yayi c akan masu kira ga Buhari yayi murabus -yace...
View ArticleKARANTA KAJI:KALMOMIN YARABANCI GUDA GOMA MASU ALAKA DA LARABCI
Kalmomin yorubanci 10 masu alaka da Larabci Marubuci:Haruna Sp Dansadau Kalmomin yorubanci masu alaka da harshen larabci akwai kalmomin yorubancin da dama da ake amfani da su wanda aka samu daga...
View ArticleMATSALAR RUWAN SHA A GARIN GUSAU, ANA BUKATAR TALLAFIN GAGGAWA DAGA WAJEN...
MATSALAR RUWAN SHA A GARIN GUSAU, ANA BUKATAR TALLAFIN GAGGAWA DAGA WAJEN GWAMNATI Kamal Saidu Dansadau A gaskiya matsalar rashin ruwa a garin gusau ta zama babbar matsala domin kuwa talakawa da dama...
View ArticleKO AURE NAYI BAZAN DENA FIM BA – MARYAM BOOTH
KO AURE NAYI BAZAN DENA FIM BA – MARYAM BOOTH A yau ne misalin karfe 3. Na rana Shahararriyar Jarumar nan ta Kanywood Maryam Booth take ganawa da masoyanta a Shafin Instagram inda take ansa tambayoyin...
View ArticleJAMI’AN TSARO SUN KASHE WANI MINISTA ABISA KUSKURE
Hadari: Jami’an tsaro sun kashe wani Minista Marubuci:Haruna Sp Dansadau Jami’an tsaro sun budawa wani Ministan kasar Somalia wuta da kure yanzu haka an birne wannan Minista Abdullahi Sheikh...
View ArticleBABU WANDA ZAI IYA TILASTAWA SHUGABA BUHARI SAUKA DAGA KAN MULKI
Babu wanda zai iya tilasta Buhari sauka daga mulki Marubuci:Haruna Sp Dansadau Kungiyoyin tabbatar da kyakkyawan shugabanci a Najeriya tace babu wanda zai iya tilasta Buhari sauka daga mulki kungiyar...
View ArticleSHIN AKWAI KAMANCECENIYA KO BANBANCI TSAKANIN JIHADIN SHEHU DAN FODIO DANA...
Shin akwai kamanceceniya ko banbanci tsakanin Jihadin Shehu dan Fodio da na Boko Haram? Marubuci:Haruna Sp Dansadau Su dai almajiran dan Fodio sun qaddamar da jihadinsu da makamai, da zubda jini, da...
View ArticleKUNGIYAR ‘YAN BOKO HARAM SUN SACE AKALLA YARA 4000-Inji Majalisar Dinkin Duniya
An bayyana adadin yaran da Boko Haram su ka sace Marubuci:Haruna Sp Dansadau Majalisar UN tace ‘Yan Boko Haram sun yi mummunan ta’asa a Najeriya UN take cewa ‘Yan ta’addan sun sace yara sama da...
View ArticleA YAU NI AKA MIKA WA SHUGABA BUHARI ‘YAN MATAN CHIBOK 82 DA AKA KARA CETOWA
A Yau Za a Mika Wa Buhari ‘Yan Matan Chibok 82 Da Aka Kara Cetowa Marubuci:Haruna Sp Dansadau A yau Lahadi, 7 ga watan Mayu ne shugaban kasa Muhammadu Buhari zai karbi bakuncin ‘yan matan Chibok 82 da...
View ArticleDARIYA ZALLA: ADAMA DA ANGON TA
Dariya Zalla: Adama da Angonta Marubuci:Haruna Sp Dansadau Wani magidanci ne suna zaune suna cin abinci da matarsa Fatima, Sai yace RABIN RAINA?, sai tace na’am!!! Sai ya kara cewa...
View Article