Quantcast
Channel: MUJALLARMU
Viewing all articles
Browse latest Browse all 3050

DARIYA ZALLA: ADAMA DA ANGON TA

$
0
0

                    Dariya Zalla: Adama da Angonta

Marubuci:Haruna Sp Dansadau

Dariya Zalla: Adama da Angonta

Wani magidanci ne suna zaune suna cin abinci da matarsa Fatima,
Sai yace RABIN RAINA?, sai tace na’am!!!
Sai ya kara cewa JININ JIKINA?, sai tace na’am!!!
Sai yace wallahi da zakije INDIA sai sun bauta miki.
Sai tace Hmmm!!! Mai gida saboda kyauna ko?
Sai yace a’a wallahi kawai kina kama da SANIYA 🐂

The post DARIYA ZALLA: ADAMA DA ANGON TA appeared first on MUJALLARMU.


Viewing all articles
Browse latest Browse all 3050


<script src="https://jsc.adskeeper.com/r/s/rssing.com.1596347.js" async> </script>