↧
KYAWAWAN LADUBBAN DU’A’I GUDA GOMA SHA BIYAR
Kyakyawan Ladduban Du’a’i Guda Goma Shabiyar Marubuci:Haruna Sp Dansadau 1-Yin Imani da kuma yarda Allah yana amsa kiran bawansa kuma ya biya masa buqatarsa,da kuma yiwa...
View ArticleKULA DA LAFIYA JARI: ALAMOMIN KAMUWA DA CUTAR KANJAMAU HIV, (AIDS)
Alamomin Kamuwa Da Cutar Kanjamau HIV, (AIDS) Alamomin Kamuwa Da Cutar Kanjamau HIV, (AIDS) Ya ALLAH KA TSARE MANA RAYUWAR MU. !!! Daga : Abdallah Usman Umar Gadan Kaya....
View ArticleLABARI CIKIN HOTUNA: KALLI JERIN SUNAYEN MANYAN MUTANE DA AKA GAR’KAME A...
Ba sani ba sabo, kalli jerin manyan mutanen da aka garkame a gwamnatin Buhari. Marubuci:Haruna Sp Dansadau Yaki da rashawan shugaba Muhammadu Buhari na haifan da mai ido tun lokacin da ya dau ragamar...
View ArticleJONATHAN YA JINJINAWA SHUGABA BUHARI AKAN CETO ‘YAN MATAN CHIBOK 82
Yan matan Chibok: Jonathan ya jinjinawa aikin shugaba Buhari . Marubuci:Haruna Sp Dansadau Jonathan yace wannan ya nuna kokarin Buhari da yunkurin yantar da dukanin yan kasa,ba ma yan cibok kadai ba...
View ArticleKURA KURAI GUDA 6 DA MAZA KE YI WAJEN NEMAN AURE
Kura kurai 6 da maza ke yi wajen neman aure Marubuci:Haruna Sp Dansadau Mazaje da dama sukan yi kuskure wajen neman matan aure inda shi aure kuma wani ginshiki ne na zamantakewa da Allah...
View ArticleDuk wani dan Shekaru 60 zuwa sama dake neman takara ya kamata yasan cewa dasu...
Matasan Kasar nan tamu Najeriya mai albarka sun dade cikin wahala, suna bukatar wakilci idan har suna son cimma burinsu, sannan duk jamiyun kasarnan basu basu dama ba. Ko yaushe zasu zama Shugabanin...
View ArticleWANI JAMI’IN KWASTAN YA RATAYE KANSA A GWARINPA
Wani jami’ an Kastam ya hallaka kansa a Gwarinpa Marubuci:Haruna Sp Dansadau Wani mataimakin sufurtandan da hukumar Kastan ya kashe kansa a kauyen Lungu, Gwarinpa, Abuja. har yanzu dai ba’a san...
View ArticleKARANTA KAJI: ABUBUWA 3 DA AKE SARAN MUKADDASHIN SHUGABAN KASA ZAI FARA AIKI...
Abubuwa 3 da ake tsammani Osinbajo ya fara da su Marubuci:Haruna Sp Dansadau Farfesa Osinbajo ya zama mukaddashin shugaban kasa ana tsammani ya fara wasu ayyuka da ya zaran ya shiga Ofis akwai...
View ArticleKALUBALE GA SAMARI: WANI SAURAYI YA MAKA BUDURWAR SA KOTU SABODA TA FASA MASA...
An gurfanar da matan da ta rotsawa tsohon saurayinta kai da karfe Marubuci:Haruna Sp Dansadau Zamani ya kawo mace na iya jima namiji rauni shi kuma namiji saboda ragonci ya kai karanta wurin hukuma A...
View ArticleKULA DA LAFIYA JARI: HANYOYIN KARE KAI DAGA CUTAR KOLERA DA ATINI DA TAIFOT...
Hanyoyin Kariya Daga Cutar Kolera Da Atini Da Taifot Cutar Kolera, Atini da Taifot cuta ce da take yaduwa a lokacin damina kuma ana samun su ne a gurbatacen ruwa. Hanyoyin...
View ArticleTSOHON MINISTAN JIRGIN SAMA FANI KAYODE YAYI MUMMUNAR ADDU’A GA SHUGABA BUHARI
Yan Najeriya sun yi raddi ga addu’ar Fani Kayode ga Buhari Marubuci:Haruna Sp Dansadau Femi Fani Kayode yayi mummunar fata ga shugaban kasa Muhammadu Buhari ‘yan Najeriya da dama sun mayar masa da...
View ArticleMUTANE 4 SUN FADI SUN SUMA A YAYIN DA AKE DAUKAR SABBIN MALAMAI AIKI
Mutane 4 Sun Fadi a Sume a Wajen Daukar Malamai Aiki Marubuci:Haruna Sp Dansadau Akalla mutane 4 ne suka fadi sumammu yayin da suke fafutikar samun fom din daukar aikin malumta a jahar Akwa Ibom. A...
View ArticleGWAMNAN JIHAR KANO ABDULLAHI GANDUJE YA KAIWA MAHAIFIN SANATA RABI’U...
Gwamna Ganduje ya kai wa mahaifin sanata Kwankwaso ziyara (Hotuna) Marubuci:Haruna Sp Dansadau Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje ya ziyarci mahaifiyar sanata Musa Kwankwaso a fadarsa da ke...
View ArticleME? YAYI ZAFI SOJA DA DUKAN ‘DAN SANDA (Karanta)
Me yayi zafi? Soja da dukan Ɗan sanda, Karanta Marubuci:Haruna Sp Dansadau Babban soja ya dankara ma kwamishinan yansandan gula a ido a yanzu haka kwamishinan yansandan yana jinya a asibitin...
View ArticleZAMFARAWA ALBISHIRINKI: MUKADDASHI SHUGABAN KASA ZAI KADDAMAR DA AIYUKA 34 A...
mukaddashin Shugaban kasa Yemi Osinbajo zai farfado da jihar zamfara ta hanyar inganta ayyuka 34 a jihar Marubuci:Haruna Sp Dansadau Ayyuka 34 daban-daban ne gwamnati ya kammala a jihar – Makarantu da...
View ArticleMASU KISHIN KANO: SUN GARGADI GWAMNATIN KANO DA MASARAUTAR KANO DA SUYI...
Yan kishin al’umma sun gargaɗi gwamnatin Kano da masarautar Kano. Marubuci:Haruna Sp Dansadau Wasu kungiyoyin cigaban jihar Kano sun ja hankalin gwamnati da fadar shugaban kasa an samu sabani tsakanin...
View ArticleKASAR IRAN ZATAYI WA KASAR SAUDIYA LUGUDEN WUTA,AMMA BANDA WURARE MASU TSARKI
Kasar Iran zata yi luguden wuta a Saudiyya, amma banda Ka’aba da Masallatai. Marubuci:Haruna Sp Dansadau Tsananin karancin jituwa tsakanin Saudiyya da Iran ya dauki sabon salo kasar Iran tace...
View ArticleWATA BABBAR KOTU DAKE ABUJA TA UMARCI SHUGABAN ‘YAN SANDA YA BIYA MUTANE 4...
Dalilin da kotu ta umarci sufeto-janar na ‘yan sanda ya biya maza 4 miliyan N1 kowane. Marubuci:Haruna Sp Dansadau Hukumar ‘yan sanda ta ci gaba da tsare masu kara a gidan yari hukuncin zama ya kare da...
View ArticleHANYOYIN MANTAWA DA TSOHON MASOYI KO MASOYIYA GUDA 9
Hanyoyin Mantawa Da Tsohon Masoyi Marubuci:Haruna Sp Dansadau 1. Wannan ma zai wuce. Ko da yake za ka ji kamar duniyar da ka sani da ta ƙare, ba haka ba ne. za ka samu mafitar wannan...
View ArticleKARANTA KAJI: ABUBUWA GUDA BIYAR DA MUKADDASHIN SHUGABAN YAYI TUN KAFIN...
Abubuwa guda 5 da Osinbajo yayi tun bayan karbar ragamar mulki daga Buhari. Marubuci:Haruna Sp Dansadau Mukaddashin shugaban kasa Yemi Osinbajo ya karbi ragamar mulki -Osinbajo ya fara gudanar da...
View Article