Quantcast
Channel: MUJALLARMU
Viewing all articles
Browse latest Browse all 3050

Duk wani dan Shekaru 60 zuwa sama dake neman takara ya kamata yasan cewa dasu aka bata kasar nan

$
0
0

Matasan Kasar nan tamu Najeriya mai albarka sun dade cikin wahala, suna bukatar wakilci idan har suna son cimma burinsu, sannan duk jamiyun kasarnan basu basu dama ba. Ko yaushe zasu zama Shugabanin gobe da ake yawan fada musu?


Duk wani dan Shekaru 60 zuwa sama dake neman takara ya kamata yasan cewa dasu aka bata kasar, lokaci yayi da zaa samu wata hanyar maganin fita wannan matsalar, shine babbar manufar bude sabuwar Jam’iyar National Rescue Movement (NRM).

Wannan kalaman National Chairman ne Sabuwar Jam’iyar da zaa bude ne National Rescue Movement (NRM) SANATA SAIDU MUHAMMAD DANSADAU a yayin da yake ganawa #Afrikan_Media

7th May 2017.

The post Duk wani dan Shekaru 60 zuwa sama dake neman takara ya kamata yasan cewa dasu aka bata kasar nan appeared first on MUJALLARMU.


Viewing all articles
Browse latest Browse all 3050