Ba sani ba sabo, kalli jerin manyan mutanen da aka garkame a gwamnatin Buhari.
Marubuci:Haruna Sp Dansadau
Yaki da rashawan shugaba Muhammadu Buhari na haifan da mai ido tun lokacin da ya dau ragamar mulki a 2015, an damke wasu manyan yan siyasa kan badakala Anyi lokaci a wannan kasan inda akwai wadanda ba’a iya tabasu saboda manyan miyagu ne, sun fi karfin kowa.

Amma wannan gwamnati ta nuna musu cewa lallai ba sani ba sabo, duk wanda yayi ba daidai ba, zai ga ba daidai ba.
Ga wani jerin manyan yan siyasan da wannan gwamnati ta garkame :
1. Tsohon gwamnan jihar Adamawa, James Bala Ngilari

A watan Maris, anyi binciken tsohon gwamnan jihar Adamawa, Bala Ngilari, kuma an garkameshi a kurkuku

2. Tsohon gwamnan jihar Jigawa Sule Lamido Sau biyu jami’an tsaro da kotu na garkame Tsohon gwamnan jihar Jigawa Sule Lamido akan rashawa da maganganun tayar da kura a kasa. An gurfanar da a 2015 tare da yaronsa guda 2 akan badakalar N1.35 billion.

3. Gabriel Suswam
Anyi ram da tsohon gwamnan hihar Benuwe, Gabriel Suswam, wanda aka sake yau bayan kwanaki 70 a garkame.

4. Babangida Aliyu
Tsohon gwamnan jihar Neja, Babangida Aliyu, shi ma ya shiga hannu tare da dan takaran gwamnan jihar, Umaru Nasko, inda aka garkameshi a kotu kafin ya samu beli.

5. Sambo Dasuki Ba sani ba sabo,
Tsohon mai baiwa shugaban kasa shawara kan tsaro, Sambo Dasuki har yanzu yana garkame akan badakalar kudin makaman yakan Boko Haram.

6. Alex Badeh

7.Ibrahim El-Zakzaky Ba sani ba sabo,

8. Nnamdi Kanu

9. Musiliu Obanikoro

10. Bala Mohammed

11. Fani Kayode

12. Nenadi Usman

13. Reuben Abati
The post LABARI CIKIN HOTUNA: KALLI JERIN SUNAYEN MANYAN MUTANE DA AKA GAR’KAME A GWAMNATIN SHUGABA BUHARI appeared first on MUJALLARMU.