Quantcast
Channel: MUJALLARMU
Viewing all articles
Browse latest Browse all 3050

KARANTA KAJI: YADDA WASU ‘YAN DAMFARA SUKA NEMI CUTAR DA IYALAN SHUGABAN KASA BUHARI

$
0
0

Wasu ‘Yan Damfara Sun Nemi Yaudarar Iyalan Shugaban Kasa Buhari.

Marubuci:Haruna Sp Dansadau

Wasu ‘yan damfara ko yan adawa sun nemi su cutar da iyalan Shugaban Kasa Buhari ta hanyar yaudara,yanzu haka sufeta janar na ‘yan sandan Nijeriya ya bada izinin ya nemo wadanda su kayi kokarin aikata wannan mummunan ta’addanci ga iyalan Shugaban kasa.

Wannan lamari ya faru ne ta yadda ‘yan damfaran suka fake da sunan matar TY Danjuma Daisy Danjuma ta inda suka fara kokarin neman lambobin wayar ‘ya’yan shugaban kasa dana wasu ‘yan uwan sa.

Man samu wannan labari ne daga Jaridar Daily trust da take cewa yanzu haka mataimakin kwamishinan ‘yan sanda Abba kyari ya gano wadanda suke da hannu acikin wannan danyen aikin.

Kamar yadda bincike ya nuna an gano masu laifin ne a jihar Delta kamar yadda Sufetan ya bada Rahoto.

 

The post KARANTA KAJI: YADDA WASU ‘YAN DAMFARA SUKA NEMI CUTAR DA IYALAN SHUGABAN KASA BUHARI appeared first on MUJALLARMU.


Viewing all articles
Browse latest Browse all 3050


<script src="https://jsc.adskeeper.com/r/s/rssing.com.1596347.js" async> </script>