MAJALISAR DINKIN DUNIYA ZATA TAIMAKAWA NIJERIYA WAJEN MAGANCE MATSALAR YUNWA...
Majalisar Dinkin Duniya za ta taimakawa mutanen Najeriya Marubuci:Haruna Sp Dansadau Majalisar Dinkin Duniya ta ware kudi domin maganin yunwa a Najeriya Ana fama da mawuyacin yunwa a Yankin Arewa...
View ArticleLABARI CIKIN HOTUNA: KALLI MIYAGUN MAKAMAN DA KUNGIYAR BIAFRA SUKA KERA
Dan uwan Nnamdi Kanu ya bayyana makaman da injoniyoyin Biafra suka kera. Marubuci:Haruna Sp Dansadau Wata yar jarida, Katrin Gaensles ta kai ziyara inda aka ajiye makaman da sojin Biafra sukayi amfani...
View ArticleJAMI’AN KWASTAM SUNYI WANI BABBAN KAMU NA WASU KAYAYYAKIN MILIYOYIN NAIRA A...
Jami’an Kwastam Sun Kama Kayayyakin Miliyoyin Naira a Jihar Oyo. Marubuci:Haruna Sp Dansadau Hukumar kwastam reshen jihar Oyo da Osun, ta ce ta kama buhunnan Shinkafa da man girki da kuma tayoyin mota...
View ArticleYIWA ADDINI HIDIMA: GWAMNAN JIHAR BAUCHI YAYI BIKIN BUDE WANI BABBAN...
An bude babban masallacin juma’an da gwamnan Bauchi ya gina (Hotuna). Marubuci:Haruna Sp Dansadau Gwamnan jihar Bauchi Barista Muhammad Abdullahi Abubakar ya gina wani babban masallaci a Bauchi wanda...
View ArticleMADALLA: WANI BABBAN HAMSHAKIN DAN KASUWA YA AURAR DA MATA MARAYU DA...
Wani Babban Attajirin Dan Kasuwa Ya Aurar Da Mata Marayu Da Nakasassu 50 A Jihar Yobe. Marubuci:Haruna Sp Dansadau Wani Shahararren dan kasuwa a Jihar Yobe mai suna Alhaji Mohammed Yakubu Jacob ya...
View ArticleKARANTA KAJI: WATA SABUWA RIKICI YA SAKE BARKEWA TSAKANIN GWAMNA EL-RUFA’I DA...
Rikicin Gwamna El-rufa’i Da Tsohon Shugaban Kasa Jonathan Na Cigaba Da Barin Baya Da Kura.. Marubuci:Haruna Sp Dansadau Rikicin Gwamna Jihar Kaduna Mallam Nasiru El-rufa’i da Tsohon Shugaban Kasa...
View ArticleKARANTA KAJI: TSOHON SHUGABAN JAMI’AR ABU ABDULLAHI ANGO YA GARGADI INYAMURAI...
Ba Raba Kasa Nijeriya Bane Mafita Gare Mu Ba-Inji Ango Abdullahi. Marubuci:Haruna Sp Dansadau Tsohon shugaban jami’ar Ahmadu Bello University Zariya,Farfesa Abdullah Ango yayi kira ga ‘yan Nijeriya...
View ArticleKARANTA KAJI: YADDA WASU ‘YAN DAMFARA SUKA NEMI CUTAR DA IYALAN SHUGABAN KASA...
Wasu ‘Yan Damfara Sun Nemi Yaudarar Iyalan Shugaban Kasa Buhari. Marubuci:Haruna Sp Dansadau Wasu ‘yan damfara ko yan adawa sun nemi su cutar da iyalan Shugaban Kasa Buhari ta hanyar yaudara,yanzu haka...
View ArticleKARANTA KAJI: A KARO NA BIYU GWAMNA AYO FAYOSE YA CACCAKI SHUGABA BUHARI
Gwamnan Jihar Ekiti Ayo Fayose Ya Caccaki Shugaban Kasa Buhari Da Gwamnatin Sa. Marubuci:Haruna Sp Dansadau Duk da cewa Shugaban kasa Muhammad Buhari yana fama da rashin sannan baya kasar nan amma...
View ArticleZUWA YAJIN AIKIN MALAMAI A JIHAR NASARAWA YASA KWAMISHINONI DA MANYAN...
Kwamishinoni Da Manyan Ma’aikatan Na Jihar Nasarawa Zasu Shiga Aji Domin Kula Da Dalibai A Yayin Zana Jarabawar NECO. Marubuci:Haruna Sp Dansadau A dalilin zuwa yajin aikin da malaman jihar Nasarawa...
View ArticleMai Kaunar Yaga Shugaba Buhari Yasamu Lafiya Yayi “Comment” Da Allah Ya Bashi...
‘Yan Uwa Musulmai Musamman Yankin Arewa Mu Yawaita Addu’a Ga Shugaba Buhari Albarkacin Wannan Watan Allah Ya Bashi Lafiya Marubuci:Haruna Sp Dansadau Yaku ‘yan uwana musulmi dake fadin kasar nan...
View ArticleKU KALLI HOTUN DAN WASAN KWALLON KAFA NA MACHESTER UNITED PAUL POGBA ACIKIN...
Karshen karya ta kare ga masu kafirta dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Manchester United Paul Pogba. Marubuci:Haruna Sp Dansadau Mutane da dama sun rinka kafirta Paul Pogba akan cewa shi ba musulmi...
View ArticleKU KALLI: JERIN SUNAYEN SABBIN NADIN MUKAMAN DA MUKADDASHIN SHUGABAN KASA YAYI
Mukaddashin Shugaban Kasa Yemi Osinbajo Ya Nada Sabbin Mukamai. Marubuci:Haruna Sp Dansadau -Yayin Da Shugaba Buhari Yake Kasar Landan Domin Kiwon Lafiyar sa. -Mukaddashin Shugaba Buhari Ya Amince Da...
View ArticleKARANTA KA AMFANA: ADDU’AR SHAN RUWA IDAN AN KAI AZUMI
Addu’an Shan Ruwa Idan An Kai Azumi Marubuci:Haruna Sp Dansadau Lokacin shan ruwa dai shi ne lokacin sallar Magriba, wato lokacin da rana ta fadi kuma ja-ja-ja-janta da ke gabas ya...
View ArticleKARANTA KAJI: YADDA AZUMIN WATAN RAMADAN KE KARA MUNA KOSHIN LAFIYA
Yadda Azumin Watan Ramadan Ke Kara Mana Koshin Lafiya. Marubuci:Haruna Sp Dansadau Watan Ramadan lokaci ne na kamewa, tsoron Allah, kyautatawa juna, horas da kai ga zama mutanen kirki da kuma fatan...
View ArticleKUNJI: WANI AIKIN ALKHAIRI DA GWAMNAN KADUNA MALAM NASIR EL’RUFA’I YAYI GA...
LABARI MAI DADI: An kammala aikin ruwan Zaria Marubuci:Haruna Sp Dansadau Gwamnatin jihar Kaduna ta yi nasarar kammala aikin ruwan famfo na Zaria Dama can babban matsalar dake addabar al’ummar...
View ArticleDANDALIN KANNYWOOD: JARUMI ADAM A ZANGO ZAI SAKI KUNDIN WAKOKIN SA GUDA 6 NAN...
Fitaccen Dan wasan hausa fim Adam Zango ya shirya tsaf domin nishadantar da masoyan sa Da Sabbin Kudin Wakokin Sa Guda 6. Marubuci:Haruna Sp Dansadau Adam zango dai mawaki ne kuma jarumi,wanda aduk...
View ArticleKARANTA KAJI: ABUBUWA 13 DA MAFI YAWAN KIRISTOCI BASU SANI BA GAME DA YESU...
Abubuwa 13 da mafi yawan Musulmai da Kirista ba su sani ba game da Yesu Kiristi. Marubuci:Haruna Sp Dansadau Robin Scott ya ce ya gano abubuwa 13 wanda suke da dagantaka da juna a addinin kirista da na...
View ArticleWATA MATA TA SAIDA ‘YA YANTA 4 DAGA CIKIN BIYAR 5 BA TARE DA SANIN MJINTA BA
Wata mata ta sayar da yara 4 cikin 5 ba tare da sanin mijinta ba. Marubuci:Haruna Sp Dansadau An kama wata mata a jihar Lagas kan zargin cewa ta sayar da ‘ya’yanta an rahoto cewa matar gidan mai suna...
View ArticleKUNJI ABINDA BABBAN MALAMIN MUSULUNCI YACE GAME DA SHUGABA BUHARI-(Karanta)
Buhari ka gaza – Cewar malamin musulunci ya bukaci ‘yan Najeriya da su yi watsi da PDP da kuma APC. Marubuci:Haruna Sp Dansadau -Babban malamin nan na addinin musulunci, Ahmed Abubakar Gumi, ya ce...
View Article