Quantcast
Channel: MUJALLARMU
Viewing all articles
Browse latest Browse all 3050

ZUWA YAJIN AIKIN MALAMAI A JIHAR NASARAWA YASA KWAMISHINONI DA MANYAN MA’AIKATA SHIGA AJI

$
0
0

Kwamishinoni Da Manyan Ma’aikatan Na Jihar Nasarawa Zasu Shiga Aji Domin Kula Da Dalibai A Yayin Zana Jarabawar NECO.

Marubuci:Haruna Sp Dansadau

A dalilin zuwa yajin aikin da malaman jihar Nasarawa sukayi yasa Kwamishinoni da manyan ma’aikatan gwamnati shiga aji domin kula da dalibai a yayin rubuta jarabawa NECO.

Dandalin Mujallarmu.Com ta tattaro muku labarin dalilin yasa malaman Jihar ta Nasarawa Zuwa yajin aiki,adai dai lokacin da ake shirin fara zana jarabawar NECO su kuma malamai suka dauki aniyar zuwa yajin aiki domin nuna bacin ran su ga gwamnati.

Yanzu haka dai malaman basu fadi ranar dawowa da yajin aiki da suka tafi ba,wanda a dalilin haka yasa Gwamnatin jihar Nasarawa fara tsara yadda Kwamishinoni da manyan ma’aikatan shirin shiga domin kula da dalibai yayin jarabawar.

Idai wannan jarabawa ta NECO zata dauki tsawon wata guda a gudanar da ita,a yankunan jihar ta Nasarawa.

The post ZUWA YAJIN AIKIN MALAMAI A JIHAR NASARAWA YASA KWAMISHINONI DA MANYAN MA’AIKATA SHIGA AJI appeared first on MUJALLARMU.


Viewing all articles
Browse latest Browse all 3050


<script src="https://jsc.adskeeper.com/r/s/rssing.com.1596347.js" async> </script>