Quantcast
Channel: MUJALLARMU
Viewing all articles
Browse latest Browse all 3050

KU KALLI: JERIN SUNAYEN SABBIN NADIN MUKAMAN DA MUKADDASHIN SHUGABAN KASA YAYI

$
0
0

Mukaddashin Shugaban Kasa Yemi Osinbajo Ya Nada Sabbin Mukamai.

Marubuci:Haruna Sp Dansadau 

-Yayin Da Shugaba Buhari Yake Kasar Landan Domin Kiwon Lafiyar sa.

-Mukaddashin Shugaba Buhari Ya Amince Da Wasu Sabbin Nade Nade

Farfesa Yemi Osinbajo ya nada sabbin makumai guda 9 ciki har da shugagan fansho,yanzu haka dai majalisar dattawa ake jira ta tantace su sannan su fara aiki.

Ga Jerin Sunayen Sabbin Nade Naden da mukaddashin shugaban kasar yayi kamar haka-

1-Doherty zai maye gurbin Anohu da shugaba buhari ya sallama da aiki.

2-Zaki Magawata

3-Ben Ovisoun

4-Nyerere Ayim

Wadannan guda hudun suna cikin kwamishinonin hukumar NPC.

5-Dikko Aliyu shine shugaban daraktocin bankin masana’antau watau “BOI”

6-Emeka Nwakpa shine matsayin shugaban daraktocin hukumar CPC.

 

The post KU KALLI: JERIN SUNAYEN SABBIN NADIN MUKAMAN DA MUKADDASHIN SHUGABAN KASA YAYI appeared first on MUJALLARMU.


Viewing all articles
Browse latest Browse all 3050


<script src="https://jsc.adskeeper.com/r/s/rssing.com.1596347.js" async> </script>