Fitaccen Dan wasan hausa fim Adam Zango ya shirya tsaf domin nishadantar da masoyan sa Da Sabbin Kudin Wakokin Sa Guda 6.
Marubuci:Haruna Sp Dansadau
Adam zango dai mawaki ne kuma jarumi,wanda aduk shekara ya saba fitar da kundin wakokin sa da bidiyo daya zuwa biyu,wanda kuma yanzu a wannan shekarar yayi kokarin ganin ya kawo kundin wakoki da bidiyo guda 6.
Ga sunayen kunda yin kamar haka:-
1- GANGA SA WAKA
2- MEEMAH
3- RIGAR KOWA
4- SABON SALON NEW 2017
5- MAI GIDA
6-KAWALWAINIYA
The post DANDALIN KANNYWOOD: JARUMI ADAM A ZANGO ZAI SAKI KUNDIN WAKOKIN SA GUDA 6 NAN BADA JIMAWA BA appeared first on MUJALLARMU.