Quantcast
Channel: MUJALLARMU
Viewing all articles
Browse latest Browse all 3050

TSARABAR RAMADAN: ABUBUWA 3 DAYA KAMATA MAI AZUMI YA NEMA

$
0
0

Goron Ramadan: Abubuwan da ya kamata mai azumi ya nema

Marubuci:Haruna Sp Dansadau

Yanzu haka dai Musulmai na azumi a fadin Duniya wani masani ya bayyana abin da ya kamaci mai azumi Ya kamata a rika samun abinci mai lafiya a wannan wata Olu Aijotan wani masanin harkar lafiya ya bayyana abin da ya dace mai azumi ya rika ci a wannan wata.
   
Ga dai kadan daga ciki kamar yadda muka tsakuro daga shafin Premium Times:
1. Shan ruwa Yana da kyau a fara karya azumi da shan ruwa sai dai kuma ba a son a rika kwankwadar ruwa a lokaci guda wanda hakan yana iya sa ciki ya daure.
2. Cin ganye da abinci mai gina jiki Ya fi dacewa mai azumi ya nemi ganye ko kayan marmari yayin buda baki. Irin abin da ake nufi sun hada da kifi, lemu, gwaiba, abarba, ayaba, ganye da sauran su
3. A guji sukari Dole mai azumi ya guji abubuwa irin su sukari da ice cream ko sinadarin soda. Irin wadannan sinadarai na kara nauyi don haka dole a guje su a cikin watan Ramadan.
A takaice dai ba a son cin abinci mai nauyi yayin azumi kuma ana bukatar a rika motsa jikin kafin ayi buda baki wannan zai kara lafiya.

The post TSARABAR RAMADAN: ABUBUWA 3 DAYA KAMATA MAI AZUMI YA NEMA appeared first on MUJALLARMU.


Viewing all articles
Browse latest Browse all 3050


<script src="https://jsc.adskeeper.com/r/s/rssing.com.1596347.js" async> </script>