Quantcast
Channel: MUJALLARMU
Browsing all 3050 articles
Browse latest View live

Image may be NSFW.
Clik here to view.

TIRKASHI: BAYAN SATI DA AURE AMARYA TA CINNA WA KANTA DA MIJINTA WUTA A JIHAR...

Amarya ta sanya ma kanta da mijinta wuta a jihar Kano (HOTUNA). Marubuci:Haruna Sp Dansadau Sabuwar amarya ta sanya ma mijinta da itama kanta wuta – Matar ta zargi mijinta da aikata fasikanci kafin ta...

View Article


allah yayi wadarai da wannan hali, KUJI DALILIN DA UBA YA YANKA DANSA

WANNAN MUTUMIN YAYIMA DANSHI WANNAN AIKINNE DON NEMAN KUDI! INDA SUKAFITA DA DAN! SAI YADAWO GIDA YANA TAMBAYAN UWAR WAI INA WANENE? SAI UWAR TACE= ba tare kukafitaba? SAI YACE SHI BAIGA DANBA! SABODA...

View Article


‘YAN SANDA SUNYI ABUN AZO A GANI

Jami’an ‘Yan Sanda sun gano gidan makamai a Jihar Benuwe An damke mutane 3 da ake zargi da kera makaman Da alama ba yau aka fara wannan aiki ba CP Bashir Makama yace dubun masu mummunan laifin ne ya...

View Article

DANDALIN KANNYWOOD: AN YANKEWA WATA TSOHUWAR ‘YAR FIM HUKUNCIN RATAYA...

Wata tsohuwar yar Fim din Hausa Rabi Isma’il data taba tserewa daga gidan yarin garin Hadejia na jihar Jigawa a ranar 16 ga watan Disambar 2011 ta shiga hannu. MARUBUCHI:-yusufkalamuwaheed. Ita dai...

View Article

KUJI YANDA ‘YAR TALAKA TA SAMU KYAUTAR MILIYAN SHIDA (6)

A gasar da aka yi a jihar Oyo, a kudancin Najeriya, wata ‘yar karamar yarinya ta lashe gasar zunzurutun kudi har naira miliyan shida a gasar kimiyya ta lissafi, inda ta doke mutum 40 kafin ta cinye...

View Article


Image may be NSFW.
Clik here to view.

KARANTA KAJI: TSOFAFFIN SHUWAGABANNIN KASA 3 DAKE HANA RUWA GUDU A...

Su Obasanjo, IBB, Shagari ne ke hana ruwa gudu a Najeriya – Osinbajo. Marubuci:Haruna Sp Dansadau Nijeriya ce kasar da tafi kowace kasa a duniya yawan tsofaffin shugabannin kasa da suke a raye domin a...

View Article

Image may be NSFW.
Clik here to view.

KARANTA KAJI: MANYAN ALKAWURA 5 DA GWAMNATIN SHUGABA BUHARI TA KASA CIKAWA

Manya – manyan alkawura 5 da Buhari ya dauka ya kuma ya kasa cikawa. Marubuci:Haruna Sp Dansadau A wani shiri da gwamnatin tarayya wadda Shugaba Buhari ke jagoranta ta kaddamar a ranar litinin din da...

View Article

Image may be NSFW.
Clik here to view.

KARANTA KAJI: YADDA DANGOTE KE BIYAN NAIRA MILIYAN 700,000,000 A MATSAYIN...

Dangote na biyan jihar Binuwe harajin N700,000,000 – Inji Gwamna . Marubuci:Haruna Sp Dansadau Gwamnan jihar Binuwe Samuel Ortom yace Dangote na biyan haraji yadda ya kamata Dangote ya rarraba Babura...

View Article


Image may be NSFW.
Clik here to view.

KARANTA KAJI: DALILAN DA SUKA HANA MUKADDASHIN SHUGABAN KASA YEMI OSINBAJO SA...

Dalilin da yasa Osinbajo bai rattaba hannu kan kasafin kudin 2017 ba. Marubuci:Haruna Sp Dansadau Fadar shugaban kasa tayi bayanin dalilin da yasa mukaddashin shugaban kasa, Yemi Osinbajo, bai rattaba...

View Article


Image may be NSFW.
Clik here to view.

GWAMNATIN TARAYYA TA KAFA SABBIN DOKOKI 9 GA MASU SHAN TABA SIGARI A...

Gwamnati ta samar da dokoki guda 9 da zasu taƙaita zuƙan sigari (KARANTA). Marubuci:Haruna Sp Dansadau Gwamnati ta koka kan yawaitan mashaya sigari a Najeriya  Za’a fara ƙaddamar da dokoki guda 9 da...

View Article

Image may be NSFW.
Clik here to view.

DANDALIN KANNYWOOD: TAKAITACCEN TARIHIN JARUMA HADIZA ALIYU GABON

                    Takaitaccen Jaruma Hadiza Gobon Marubuci;Haruna Sp Dansadau An haifi jaruma Hadiza Aliyu, wacce aka fi sani da Hadiza Gabon a ranar daya ga watan Yunin shekarar 1989 (shekaru 28...

View Article

Image may be NSFW.
Clik here to view.

GWAMNATIN TARAYYA ZATA KADDAMAR DA MAKARANTU NA MUSAMMAN GA MATAN AURE

Gwamnatin Tarayya Za Ta Bude Makarantu Na Musamman Saboda Matan Aure Gwamnatin tarayya ta ce za ta bude makarantu na musamman saboda matan da aka cire daga makaranta saboda a yi masu aure. Ministar...

View Article

Image may be NSFW.
Clik here to view.

KARANTA KAJI: DALILIN DA YASA HUKUMAR JAMB TA KASA RIKE SAKAMAKON JARABAWAR...

Dalilin Da Ya Sa Hukumar JAMB Ta Rike Sakamakon Jarrabawar Dalibai 76,925. Marubuci:Haruna Sp Dansadau   Hukumar da ke shirya jarrabawar shiga makarantun gaba da sakandire a Nijeriya wato JAMB ta ce...

View Article


Image may be NSFW.
Clik here to view.

DANDALIN KANNYWOOD: BARI MUGA CIKIN WADANNAN JARUMAN WACE TAFI YAWAN MASOYA?

Bari Muga Wace Tafi Yawan Masoya Acikin Su Yi Cooment Da Sunan Jarumar Ka/Ki. Marubuci:Haruna Sp Dansadau Barkanmu da wannan lokaci da fatan anyi sahur lafiya. Bayan wani dan nazari da mukayi mukaga...

View Article

Image may be NSFW.
Clik here to view.

KARANTA KAJI: ABINDA SHAHARARREN DAN WASAN REAL MADRID RONALDO YACE GAME DA...

Babban Dan wasa Ronaldo ya bayyana lokacin da zai bar Real Madrid. Marubuci:Haruna Sp Dansadau Babban Dan wasan nan na Real Madrid yace a daina hada sa da Messi – Cristiano Ronaldo yace babu abin da ke...

View Article


Image may be NSFW.
Clik here to view.

TSARABAR RAMADAN: ABUBUWA 3 DAYA KAMATA MAI AZUMI YA NEMA

Goron Ramadan: Abubuwan da ya kamata mai azumi ya nema Marubuci:Haruna Sp Dansadau Yanzu haka dai Musulmai na azumi a fadin Duniya wani masani ya bayyana abin da ya kamaci mai azumi Ya kamata a rika...

View Article

BANBANCIN MANIYI DA MAZIYYI NA MATA DA NA MAZA

Muna yawan samun tambayoyi akan wannan Matsalar daga bangarorin Maza da mata. Amma in sha Allahu yanzu zanyi bayani daidai gwargwadon iko. Bismillahir Rahmanir Raheem. Ina fatan zaku gafarceni. Zanyi...

View Article


ABUBUWA 7 DA YAKAMATA BAWA A WATAN RAMADAN YA KIYAYE SU

hakika zuciya tsokace da bata da al’kibula. dan kuwa ko ina taso zata dora goshinta. dan haka dan adam ka kokarta ganin kafi karfin zuciyar ka. Watan ramadan wata ne mai mutukar falala dan haka ka...

View Article

Image may be NSFW.
Clik here to view.

KYAWAWAN LADUBBAN DU’A’I GUDA GOMA SHA BIYAR

            Kyakyawan Ladduban Du’a’i Guda Goma Shabiyar Marubuci:Haruna Sp Dansadau                    1-Yin Imani da kuma yarda Allah yana amsa kiran bawansa kuma ya biya masa buqatarsa,da kuma yiwa...

View Article

Image may be NSFW.
Clik here to view.

KUNGIYAR MURYAR TALAKA RESHEN JAHAR ZAMFARA SUN KAMMALA RABAR DA LITTAFAN...

Sako daga Abdulmalik Saidu Mai Biredi Tashar Bagu Gusau PRO I Muryar Talaka Reshen Jahar Zamfara Alhamdulillahi! Yanzu haka mun kammala rabon bayar da littafai da fencirin rubutu kyauta. Da kungiyar...

View Article
Browsing all 3050 articles
Browse latest View live


<script src="https://jsc.adskeeper.com/r/s/rssing.com.1596347.js" async> </script>