Gwamnatin Jihar Katsina, ba za tayi kasa a guiwa ba wajen ganin ta amso...
DAGA M.K MAIKANO KANO Gwamna Aminu Bello Masari ya tabbatar da haka bayan da ya amshi rahoton wucin gadi na Kwamitin Shari’a da Gwamnati ta kafa a shekarar da ta gabata domin tantancewa tare da...
View ArticleJadawalin Makudan Kudaden Da Jihohi Suka Samu Daga Gwamnatin Tarayya A...
Nawa kuka samu sannan kuma ta yaya aka kashesu ? 1 Lagos: 178,606,493,854.14 2 Ogun: 57,362,408,575.36 3 Rivers: 134,870,667,278.36 4 Edo: 59,278,008,837.96 5 Kwara: 49,222,542,289.48 6 Delta:...
View ArticleCigaba Da Rikon Hukumar EFCC Da Ibrahim Magu Yakeyi Ya Sabawa Kundin Tsarin...
Gamayyar wasu kungiyoyin fararen hula Karkashin jagorancin Global Center for Conscious Living Against corruption a turance, sunyi kira ga shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya gaggauta tumbuke shugaban...
View ArticleBANYI FADA DA KOWA BA,TSAUSAYI NE YA FADA MIN-ADO GWANJA
Dandalin Kannywood:Banyi Fada Kowa Ba Tsautsayi Ne Ya Fada Min-a=Ado Gwanja. Marubuci:Haruna Sp Dansadau Jarumi,kuma Mawaki Daga Abu Aneesah Kaduna Kwana biyu kenan ake ta raɗe raɗi a shafukan sada...
View ArticleWani Matashi Yayi Garkuwa Da Mahaifinsa Domin Amsar Kudin Fansa
Rundunar ‘yan Sandan jihar Oyo, ta cafke wani matashi mai shekaru ashiri (20) da haihuwa Ibrahim Babatunde, tana kuma tuhumarsa da shirya sace mahaifinsa domin amsar kudin fansa. Babatunde, ya hada...
View ArticleWani Matashi Ya Yanke Mazakutarsa
ABUBAKAR JUNAIDU Dandalin Voa Wani matashi mai shekaru goma sha shida ya yanke mazakutarsa har kuma ya kusa ya kashe mahaifiyarsa bayan da ya sha tabar we-we. Matashi ya kwanta da wuka baya ya sha...
View ArticleCheikh Tiote Ya Fadi Ya Mutu A Filin Wasa Ranar Litinin
Tsohon dan wasan Newcastle United a Ingila, kuma mai buga ma kasarsa ta Ivory Coast tamaula, Cheikh Tiote, ya fadi ya mutu a filin wasa na sabuwar kulob dinsa a kasar China lokacin motsa jiki...
View ArticleNAIRA TA TASHI: DARAJAR DALA NA CIGABA DA DAKILE WA A KASUWAR CANJI
Darajar Naira: Dala na kara rushewa a kasuwar canji. Marubuci:Haruna Sp Dansadau Babban bankin Najeriya zai fara saidawa jirage Dalar Amurka Haka kuma za a rika saidawa masu jigilar mai da manoma...
View ArticleKARANTA KAJI: SARKIN DA YAFI KOWANNE SARKI KUDI A NIJERIYA_(KUMA BA SARKIN...
Sarkin da ya fi kowa kudi a Najeriya (Kuma ba Sarkin Kano Sanusi II bane). Marubuci:Haruna Sp Dansadau Mujallar Forbes ta bayyana arzikin Sarakunan Najeriya an dai sha gaban Sarkin Musulmi da Sarkin...
View ArticleKARANTA KAJI: ABINDA ASARI DOKUBO YACE GAME DA BATUN RABA NIJERIYA
Mujahid Asari Dokubo ya bayyana yadda yake so masu son Bayafara suyi da Najeriya. Marubuci:Haruna Sp Dansadau ‘Mu da duk kabilun mu yan Biafra ne’ – ‘Bamu ci arzikin kowa ba, bamu karbi kasar kowa ba,...
View ArticleDATTAWAN AREWA SUNYI ALLAH WADAI GA MASU SON A RABA NIJERIYA
Dattawan Arewa sun yi tur da batun raba kasa Marubuci:Haruna Sp Dansadau Dattawan Arewa sun yi Allah wadai da batun raba kasa,Sun ce wannan kiraye-kirayen ba abune da zai haifar da da mai...
View ArticleWATA SABUWA: YADDA MATSAFA KE FARAUTAR MASU SAN’KO DOMIN ASIRIN KUDI
Matsafa na farautan masu sanƙo wurjanjan a kasar Mozambique. Marubuci:Haruna Sp Dansadau Yansandan ƙasar Mozambique ta gargaɗi mutane masu sanƙo da Zabiya – Matsafa sun wasa wukarsu akan masu sanko...
View ArticleKARANTA KAJI: KUNGIYAR MATASAN AREWA TAYI AMAI TA LASHE GAME DA FURUCIN KORAR...
Munyi kuskure game da furucin da mukayi kan yan kabilar Igbo – Gamayyar matasan Arewa. Marubuci:Haruna Sp Dansadau Shugabannin kungiyar matasan arewa sunyi amai sun lashe bayan kuran da suka tayar...
View ArticleTSARABAR RAMADAN: FALALA 20 DAGA MALAM AMINU DAURAWA AKAN AZUMIN WATAN RAMADAN
Ramadan: Falala Ashirin Daga Malam Aminu Ibrahim Daurawa Marubuci:Haruna Sp Dansadau. Falala Ashirin Daga Malam Aminu Daurawa 1) A Cikinsa Aka Saukar da Alqur’ani mai girma. Bakarah 185 2) Dukkan...
View ArticleKAJI ABINDA: MESSI YACE GAME DA RONALDO-(Karanta-)
Ronaldo Gwarzon Dan Kwallon Kafa Ne-Messi. Marubuci:Haruna Sp Dansadau Dan wasan gaba na kungiyar Barcelona, Lionel Messi ya bayyana takwaransa na kungiyar Real Madrid,...
View ArticleLABARI CIKIN HOTUNA: DUBI YADDA DANGOTE YA INGANTA RAYUWAR ‘YAN GUDUN HIJIRA...
Ramadan: Dangote Ya Yi Wa ‘Yan Gudun Hijira Tara Ta Arziki (Hotuna). Marubuci:Haruna Sp Dansadau Gidauniyar Dangote, mallakar hamshakin mai kudin nan, Alhaji Aliko Dangote ta kaddamar da fara raba...
View ArticleKORAR INYAMURAI DAGA YANKIN AREWA DAMAN CAN SHIRIN SHUGABA BUHARI NE-Inji...
Korar Inyamurai daga Arewa: Da ma can wannan shirin Buhari da Jam’iyyar APC ne ga Kabilar Igbo – Kungiyar MASSOB. Marubuci:Haruna Sp Dansadau Kungiyar MASSOB ta yi kira ga Inyamurai mazauna Arewa da su...
View ArticleKARANTA KAJI: GWAMNA Dr. ABDULAZIZ YARI YA KARBI BAKUNCIN JAKADAN KASAR AMURIKA
Gwamna Dr. Abdulaziz Abubakar Yari ayau 07/06/2017 ya karbi bakuncin Jakadan America W. Stuart Symington agidanshi dake Mafara. Jekadan na America yace yazone Zamfara domin Ganin yanayin yankin Arewa...
View ArticleKIRA GA GWAMNAN KADUNA MALAM NASIRU EL’RUFA’I DA SAURAN GWAMNONIN AREWA
DAGA ALI MUHAMMAD IDRIS (ARTWORK) Akwai ingantaccen hadisin manzon Allah (s.a.w) da ya sanar damu cewa “idan muka ga abinki mu dakatar dashi da karfin mu, idan bamu da karfin mu dakatar dashi da bakin...
View ArticleDANDALIN KANNYWOOD: KADAN DAGA CIKIN KYAWAWAN HALAYEN HADIZA GABON
Kadan Daga Cikin Halayen Jaruma Hadiza Aliyu Gabon. Marubuci:Haruna Sp Dansadau Kadan Daga Cikin Kyawawan Halayan Jaruma Hadiza Gabon. Hadiza ko kuma Dijatou Aliyu...
View Article