Ramadan: Dangote Ya Yi Wa ‘Yan Gudun Hijira Tara Ta Arziki (Hotuna).
Marubuci:Haruna Sp Dansadau

Mutane dubu 371 ne ake tsammin za su ci moriyar raba abincin a cikin kwanaki 40 masu zuwa.
Da yake bude taron, gwamnan jahar Borno, Kashim Shettima ya yaba a yunkurin Dangote, inda ya ce tallafin da gidauniyar sa ke bayar wa na matukar tallafawa mutanen jahr Borno a cikin halin da suka tsinci kan su.
Kayan abincin wadanda aka isar a cikin tireloli dai sun kunshi abubuwa guda 10 kamar haka: Shinkafa, alkama, Semolina, Maggi, Wake, Indomie, gishiri, Sikari, Taliya, da tumatir.
Ga wasu daga cikin hotunan taron:
The post LABARI CIKIN HOTUNA: DUBI YADDA DANGOTE YA INGANTA RAYUWAR ‘YAN GUDUN HIJIRA DA KAYAN ABINCI appeared first on MUJALLARMU.