Bari Muga Wace Tafi Yawan Masoya Acikin Su Yi Cooment Da Sunan Jarumar Ka/Ki.
Marubuci:Haruna Sp Dansadau
Barkanmu da wannan lokaci da fatan anyi sahur lafiya.
Bayan wani dan nazari da mukayi mukaga ya dace muga a cikin wayannan jarumai matan na Kannywood muga wacece tafi masoya.
Tun daga farkon wannan wata zuwa karshensa mukeso mu tantance.
Kawai kuyi comment da sunan jarumar da kake so.
1- Maryam Yahaya.
Sabuwar Jaruma wace yanzu haka ake daukar film din Mansoor da ita.
2- Fati Washa.
3- Jamila UmaR Nagudu.
Sunanta Duduwa Inji musa mai sana,a
4- Hafsa Idris #Barauniya.
5- Rahama Sadau # Yar Gaske
6- Adizatu Gabon.
7- Halima Atete
8- Aisha Tsamiya
9- Nafisat Abdullahi #Sultana
Sukenan wanda muka kawo muku kawai kuyi comment da sunan jarumarka/ki.
Kuyi share dan wasuma su gani.
The post DANDALIN KANNYWOOD: BARI MUGA CIKIN WADANNAN JARUMAN WACE TAFI YAWAN MASOYA? appeared first on MUJALLARMU.