hakika zuciya tsokace da bata da al’kibula. dan kuwa ko ina taso zata dora goshinta. dan haka dan adam ka kokarta ganin kafi karfin zuciyar ka. Watan ramadan wata ne mai mutukar falala
dan haka ka nisanci abubuwa kamar haka
- ku nisan ci zina
- ku nisan ci yi da wani
- ku nisan ci cin riba
- ku nisan ci fada
- ku nisan ci karya
- ku nisan ci nune
- ku nisan ci zunde
Allah ya bada ikon canzawa amin
The post ABUBUWA 7 DA YAKAMATA BAWA A WATAN RAMADAN YA KIYAYE SU appeared first on MUJALLARMU.