Shure-shuren Mutuwa Kungiyar Boko Haram Ke Yi – Buratai Duk da ci gaba da kai haren hare da kungiyar ta’addanci ta Boko Haram ke yi a jahar Borno, shugaban rundunar sojin Nijeriya Laftanar Janar Tukur Buratai ya tabbatarwa ‘yan Nijeriya cewa sun gama da kungiyar kuma hare haren da ta ke kaiwa ba wani […]
The post ‘YAN BOKO HARAM KAMSHIN MUTUWA SUKE JI-Inji Buratai appeared first on MUJALLARMU.