DANDALIN KANNYWOOD: TSOHUWAR JARUMA SAFIYA MUSA TAYI WA SAURAN MATAN FIM...
Dandalin Kannywood: Safiya Musa tayi wa sauran matan fim wa’azi. Marubuci:Haruna Sp Dansadau Tun farkon fara fim din Safiya Musa ba ta shiga fim dan neman kudi ba,ta shiga fim ne sabida wulakancin da...
View ArticleWATA SABUWA!! HUKUMOMIN TSARO DA BINCIKE SUNYI SHIGAR BAZATA GIDAN NAMADI SAMBO
Masu-gudu-su-gudu: Hukumomin tsaro da bincike sun far wa gidan Namadi Sambo. Marubuci:Haruna Sp Dansadau Jami’an tsaro na yan sanda da kuma yan sandan farin kaya watau DSS tare kuma da wasu jami’an na...
View ArticleDANDALIN KANNYWOOD:YADDA SABUWAR JARUMA MARYAM YAHAYA TA GIRGIZA MASANA’ANTAR...
Yadda Maryam Yahaya (Mansoor) Ta Girgiza Kannywood. Daga Hausatop.com Ga duk mai bibiyar harkokin masana’antar shirya finafinan Hausa watau Kannywood, ya kwana da...
View ArticleKARANTA KAJI: JERIN SUNAYEN JAMI’O’I 32 DA AKA KARA KUDIN KARATU A NIJERIYA
Jerin Jami’o’in da su ka kara kudin makaranta a Najeriya. Marubuci:Haruna Sp Dansadau Ku na sane cewa Jami’o’i sun kara kudin makaranta a kasa – Daga cikin wadanda su ka yi mugun kari akwai Jami’ar...
View ArticleDANDALIN KANNYWOOD: ADAM A ZANGO ZAI SHIRYA FIM DIN DA BA’A TABA IRIN SA BA...
Dandalin Kannywood: Adam A Zango yayi sabon fim din da ba’a taba irin sa ba. Marubuci:Haruna Sp Dansadau Jarumi Adam A Zango ya jima yana yo fina finai wanda suka saba zuwa da sabon salo a kannywood,a...
View Article‘YAN BOKO HARAM KAMSHIN MUTUWA SUKE JI-Inji Buratai
Shure-shuren Mutuwa Kungiyar Boko Haram Ke Yi – Buratai Duk da ci gaba da kai haren hare da kungiyar ta’addanci ta Boko Haram ke yi a jahar Borno, shugaban rundunar sojin Nijeriya Laftanar Janar...
View ArticleGwamna Dankwambo Na Jihar Gombe Ya Haramtawa ‘Yan Siyasa Lika Fostoti a Gombe.
Haji Shehu Gwamna Dankwambo Na Jihar Gombe Ya Haramtawa ‘Yan Siyasa Lika Fostoti a Gombe. Gwamna Ibrahim Hasssan Dankwambo ya gargadi yan siyasar jihar Gombe da cewar su guji lika hotunansu a...
View Article[hotuna] Ina matukar kaunar Lagos amma dubi abinda na fuskanta a garin – inji...
Ina matukar kaunar Lagos amma dubi abinda na fuskanta a garin – inji wani lauyan Abuja The post [hotuna] Ina matukar kaunar Lagos amma dubi abinda na fuskanta a garin – inji wani lauyan Abuja...
View ArticleDALILAI 5 DA KESA MACE TA FITA DAGA ZUCIYAR MIJINTA
ABUBUWAN DA KE SA MACE TA FITA DAGA ZUCIYAR MIJINTA SUNA DA YAWA, AMMA GA KADAN DAGA CIKIN WADANNAN ABUBUWAN RIKO: Riko shine idan mijinki ya aikata wani laifi, kibar abin a zuciyar ki ba tare da...
View Article[Budurci] Ma’anarsa Da Rabe-Rabensa
ALLAH cikin ikon sa da tsari na halitta irin nasa ya sa ana haifuwar kowace mace da budurci, wannan budurcin shi ake kira da “HYMEN” a turance. Ita dai Hymen wata fata ce mai dauke da jini a cikinta,...
View Article[Ra’ayi] Hanyoyin maganin barayin Gwamnati a Najeriya
Kamal Saidu Dansadau Babu mai iya hana barayin Gwamnati sata a Najeriya sai Talakawa Nasan da dama Jama’a zasu iya yadda da wannan furuci nawa idan suka karantan cikakken bayanin nan nawa musamman idan...
View Article[NEMAN AIKI] SAURA KWANAKI 10 A RUFE SHIRIN NPOWER
Duk atashin da yasan yana da raayin shiga wannan shiri na Npower da yasan har yanzu bai shigar da sunansa ba toh Sauran kwanaki goma a rufe shirin na Npower. Muna kira ga matasan arewa da mu tashi...
View ArticleWannan Shine Lauyan Da Zai Kare Shahararren Mai Garkuwa Da Mutane Wato Evans.
Wannan Shine Lauyan Da Zai Kare Shahararren Mai Garkuwa Da Mutane Wato Evans. Lauyan maisuna Mr Ogungbeje shine shugaban rukunin lauyoyi na Lawflex (Lawflex Chambers) sannan kuma shine shugaban Voice...
View ArticleILLOLIN BASIR MANYA GUDA BIYAR, da alamomin sa
zahiri basir cutane me mutukar illa ga jikin dan adam sannan yana da alamomi kamar haka. za kaji cikin ka na kumbura kana tusa mai wari za kaji maranka na yawan daurewa za kaji in kayi kashi duburan ka...
View ArticleMAHIMMAN LOKUTAN DA YAKAMATA MUTANE SUDUNGA CIN A BINCI
wato mahimman lokutan sune kamar haka…………………………………………………………….? DA SAFE ?……kana tashi da minti talalati kaci abinci kamar misalin karfe bakwai ko takwasba sai goma tayi ba haka ya kamata kadinga yi ko...
View ArticleAMFANIN ZUMA GUDA GOMA 10
lallai zuma tana da amfani kamar haka……………………………………………………………….? tana kashi kwayar cutar bakteriya da fungas tana warkar da ciwo ko gyambo idan ana shafawa tana taimako ga maimura da tari ko atishawa...
View ArticleDANDALIN KANNYWOOD: KU KALLI SABBIN ZAFAFAN HOTUNAN JARUMA MARYAM...
kalli sababbin zafaffan Hotunan Jarumar Maryam Yahya (Mansoor). Marubuci:Haruan Sp Dansadau Daga Hausaloaded.Com Wanannan itace jaruma maryam_yahya da ta sanya a shafinta na instagram....
View ArticleDANDALIN KANNYWOOD: HADIZA GABON TABA WA MASU YI MATA TSEGUMIN AURE AMSA-Karanta
Dandalin Kannywood: Hadiza Gabon ta ba masu yi mata tsegumin aure ansa. Marubuci:Haruna Sp Dansadau Hadiza Gabon ta yi bayani game da auren ta Hadiza Gabon ta ce shi aure lokaci ne Jarumar tace ita...
View ArticleABIN AL’AJABI: AN YANKEWA WANI MUTUM HUKUNCIN DAUREN RAI DA RAI SABODA YAYI...
An yankewa wani hukuncin rai-da-rai kan yawaita tusa a masallaci. Marubuci:Haruna Sp Dansadau Rahotanni dake zuwa mana sun nuna cewa wani alkalin Kasar Pakistan ya yanke ma wani matashi mai suna...
View ArticleTA’AZIYYAR DAN MASANIN KANO: KARANAT KAJI ABINDA OSINBAJO YACE
Osinbajo ya kai ziyarar ta’aziyya ga Sarkin Kano, Ganduje da iyalan Maitama Sule. Marubuci:Haruna Sp Dansadau Mukaddashin Shugaban kasa ya jajanta ma iyalan Maitama Sule – Osinbajo yayi hakan ne ta...
View Article