Dandalin Kannywood: Safiya Musa tayi wa sauran matan fim wa’azi. Marubuci:Haruna Sp Dansadau Tun farkon fara fim din Safiya Musa ba ta shiga fim dan neman kudi ba,ta shiga fim ne sabida wulakancin da wata yar fim tayi mata a Kaduna. Tun daga wannan lokacin tayi alwashin shiga sana’ar fim, Kuma Allah taimake ta shiga […]
The post DANDALIN KANNYWOOD: TSOHUWAR JARUMA SAFIYA MUSA TAYI WA SAURAN MATAN FIM NASIHA AKAN AURE-(Karanta) appeared first on MUJALLARMU.